Labaran Ranar Litinin 26-8-2019
Litinin, 26 Agusta, 2019
Labaran Ranar Litinin 26-8-2019


Bamu Damu Mu Samu Maslaha Da Iran Ba- Trump.
Mutum Dubu 200 Aka Yi Wa Rigakafin Ebola Cikin Wata Daya A Dimokradiyyar Congo.
Gobarar Dajin Amazon Ta Dauki Hankalin Taron G7.
FIRS Ta Fitar Da Sunayen ’Yan Nijeriya Masu Taurin Biyan Haraji.
Buhari Zai Kashe Biliyan N600 A Inganta Lantarki.
Kofar Ganin Buhari A Bude Ta Ke Ga Ministoci – Fadar Shugaban Kasa.