Litinin, 26 Yuli, 2021

RFI:
- Sabon manzon Tarayyar Afirka na musamman a Chadi ya isa kasar
- Mayakan Boko Haram sun kashe dakarun Kamaru 7
Leadership A Yau:
- Rikicin ‘Yan Bindiga A Arewa Na Hararar Mamaye Nijeriya – Matawalle
- Sace Daliban FGC Yauri: Al’ummar Birnin Yauri-Kambuwa Sun Yi Addu’o’i Na musamman
PREMIUM TIMES HAUSA:
- Ƴan bindiga sun yi wa hedikwatar ƴan sanda dirar-mikiya, sun jikkata jami’ai uku
- KORONA TA DAWO GADAN-GADAN: Mutum 772 sun kamu, mutum 2 sun rasu cikin Kwanaki uku a Najeriya
- AREWA A HANNUN ‘YAN BINDIGA: Yadda masu garkuwa da ɗaliban Islamiyyar Tegina su ka riƙe mai kai kuɗin fansa, bisa zargin kuɗin ba su cika ba
- Sarkin Kano Aminu Ado yayi hatsarin mota a Kano, direba daya ya ji rauni
DW:
- Maharin shugaban kasar Mali ya mutu
- Sabin jiragen yakin Najeriya sun sauka
- Daliban da aka sako sun hadu da iyayensu
VOA
- Ba Mu Biya Kudin Fansa Wajen Karbo Daliban Bethel Ba - Rev. Akanji
- Rashin Tsari Na Ta’azzara Matsalar Zaman Kashe Wando A Najeriya – Masana
- Wasannin Kwallon Kafa Da Aka Buga A Gasar Olympics
Legit:
- Ofishin binciken hatsari ya yi martani ga rade-radin hatsarin jirgin sama a filin jirgin Ilorin
Aminiya
- Buhari Zai Shafe Mako Biyu A Landan —Fadar Shugaban Kasa