Litinin, 27 Mayu, 2019

Leadership A Yau
- Kotu Ta Hana INEC Bai Wa Okorocha Shaidar Lashe zaben Sanata.
- Gwamna Yari Ya Saduda: Za Mu Bai Wa Gwamnatin PDP Goyan Baya A Zamfara.
- A Na Alhinin Rasuwar Tsohon Minista Yakubu Lame.
- Gwamnan Bauchi Ya Mika Ta’aziyyar Rasuwar Dakta Lame.
- Ganduje Ya Nada Sabbin Manyan Sakatarori Makwanni Bayan Sauke Tsoffin.
- Ganduje Ya Taya Gwamna Fayemi, Lalong Da Bagudu Murna Nasarar Zabe.
- Kiran Ma’aikatan Zamfara Ga Gwamna Yari: Ka Biya Basuka Kafin Ka Sauka.
- Gwamnatin Kebbi Ta Raba Naira Miliyan 900 Ga Makarantun Allo.
- Ooni Ya Tallafa Wa Masu Sana’o’in Yin Ado 1,000.
- ’Yan Ta’adda Sun Kai Farmaki Kagana A Na Tsaka Da sallar Juma’a.
- Kungiya Ta Horar Da Unguwar Zoma 100 A Jihar Nasarawa.
- Gobara Ta Kona Tanti 38 A Sansanin ‘Yan Gudun Hijira Na Borno.
- Shell Ya Lashi Takobin Kin Kara Koma Wa Yankin Ogoni Hakar Mai.
- Hare-Haren Boko Haram: Manoman Kasuwanci A Borno Sun Bukaci Daukin Jami’an Tsaro.
- An Zuba Jarin Akalla Dala Biliyan 70 A Fannin Sadarwa – NCC.
- Manoman Waken Soya 200,000 Sun Tattauna Kan Shirin ‘Anchor borrowers’ Na 2019.
- PSG Na Son Lukaku Ya Maye Gurbin Cavani.
- Napoli Ta Yi Fatali Da Tayin Miliyan 80 Da Madrid Ta Yi Kan Koulibaly.
Legit Hausa (Naij.com)
- Ahmed Lawan yayi magana kan albashin miliyan 13.5 da sanatoci ke kwasa duk wata.
- Canje-canje da majalisa tayi zasu shafi aiwatar da kasafin kudin 2019 – Buhari.
- Ba zan yi sa-in-sa da Buhari ba idan na zama Shugaban majalisa – Ahmed Lawan.
Premium Times Hausa
- Sojojin sama sun yi wa Boko Haram ruwan wuta a Yankin Tafkin Chadi.
- An kama wata dake shigowa fursinoni muggan kwayoyi a gidan yarin Kano.
Voa Hausa
- Adamawa: An Bankado Tulin Bashin Da Ake Bin Gwamnatin Adamawa.
- An Sami Asarar Rayuka Bayan Nutsewar Wani Jirgin Ruwa a Congo.