Labaran Ranar Litinin 27/12/2021
Litinin, 27 Disamba, 2021
Labaran Ranar Litinin 27/12/2021

AMINIYA

 • Coronavirus: Buhari Na Nan Garau —Femi Adesina.
 • Coronavirus: Buhari Na Nan Garau —Femi Adesina.
 • Sojoji Sun Kama Jagoran IPOB A Enugu.
 • Najeriya A Yau: Rashin Tsaftar Abinci Ke Haifar Da Cutar Typhoid.
 • Taliban Ta Haramta Wa Mata Balaguro Ba Muharrami.

RFI:

 • Rasha ta sanar da janye dakarunta dubu 10 daga iyakar Ukraine.
 • CAF ta sahale rike 'yan wasan Afrika a kungiyoyinsu zuwa 3 ga Janairu.
 • Dan kunar bakin wake ya kashe mutane 5 a Jamhuriyar Congo.
 • 'Yan ta'adda sun kashe mutane 41 a Burkina Faso.

Leadership Hausa:

 • Kamfanonin Sadarwar Sin Sun Shiga Shekarar 2021 Da Kafar Dama.
 • Sin: Amurka Za Ta Aika Da Tawagar Jami’an Gwamnati Zuwa Sin A Lokacin Wasannin Olympics Na Lokacin Sanyi Na Beijing.
 • Gwamna Bagudu Ya Rattata Hannu Kan Kasafin Kudin 2022 Na Naira Biliyan 189.2.
 • Dokar Da Kasar Amurka Ta Zartas Ta Nuna Cewa Maganar Wai “Ana Danne ‘Yan Uygur” Karya Ce.

PREMIUM TIMES HAUSA:

 • AREWA A HANNUN ‘YAN BINDIGA: Mahara sun fasa sun kashe mutum 7, sun kwashi matan aure da ‘yan mata 33 a Zamfara.
 • Ba ka isa ka saka wa gwamnati dokokin yin sulhu da kai ba, kuma ba za a yi – Martanin Masari ga Turji.

DW:

 • Duniya na ci gaba da juyayin rashin Desmond Tutu.
 • Igiyar ruwa ta koro gawarwakin 'yan cirani.
 • Somaliya: Dakatar da Firaminista.

VOA

 • Gwamnatin Najeriya Za Ta Rufe Kamfanonin Bada Rancen Kudi Da Suka Saba Kai'da.
 • Kirsimeti: Kristoci Sun Yi Addu'o'in Zaman Lafiya a Nijer.
 • Gobara ta Lakume Katafaren Kantin Kayayyakin NEXT Cash & Carry a Abuja.
 • Rasuwar Desmond Tutu Ta Bar Babban Gibi A Duniya – Buhari.

Legit:

 • Kwastam ta yi babban kamu, ta kame kwantena makare da tramadol na biliyoyi.
 • Nasara daga Allah: Sojoji sun ragargaji 'yan ISWAP a Yobe, sun kama da dama sun hallaka 7.