Labaran ranar Litinin 28 -10 -2019
Litinin, 28 Oktoba, 2019
Labaran ranar Litinin 28 -10 -2019


Yakin neman zabe: "Zuma" sun tarwatsa dandazon magoya bayan PDP a Kogi, jama'a sun kaurace wa wurin taron.
Sabon watan Musulunci: Sarkin Musulmi ya yi kira ga Musulmai su nemi watan Rabiul Awwal.
Action Aid ta ce a rage albashin da ake biyan masu mukami da ‘Yan Majalisun Tarayya.

 


Libya tana neman kwararrun Masar su yiwa sashen albarkatun manta garambawul.
Jam'iyyar Frelimo a Mozambique ta lashe babban zaben kasar.
MDD ta bayyana kudurinta na mara baya ga gwamnatin riko ta Sudan.
Adadin wadanda suka mutu sanadiyyar mamakon ruwan sama a Tanzania ya kai 44.
Kasar Sin ta bada gudumuwar dakin nazarin fasahar sadarwa a Kenya.
An kaddamar da bikin aladun gargajiya na Sin da Afrika karo na 4 a Masar.

 


Matar Tafawa Balewa ta rasu.
A Na Matukar Asarar Amfanin Gona A Kasashen Afirka – AU.
Rufe Iyakoki: An Bukaci Gwamnati Ta Inganta Masana’antun Cikin Gida.
Taron NIS Ya Ayyana Bunkasa Amfani Da Fasahar Zamani A Ayyukan Hukumar.
Shan Kwayoyi: Sabon Sarkin Gona Zai Hada Kai Da Al’ummar Bomala.

 


Madugun 'yan tawaye ya bukaci rikidewar takwarorinsa zuwa siyasa.