Labaran Ranar Litinin 2/8/2021
Litinin, 2 Agusta, 2021
Labaran Ranar Litinin 2/8/2021

RFI:

 • Najeriya ta samu tallafin alluran Korona guda miliyan 4 daga Amurka

Leadership A Yau:

 • Alluran Rigakafin Cutar COVID-19 Da Sin Ta Samar Sun Isa Kasashen Tanzania Da Uganda.
 • WHO Ta Bayyana Adawa Da Siyasantar Da Batun Gano Asalin Kwayar Cutar COVID-19

PREMIUM TIMES HAUSA:

 • Kujerar gwamnan yanzu babu daɗi ko kaɗan, kai dai ayi kawai – Gwamna Masari
 • TOKYO 2020: Yadda Adegoke ya haƙura da gudun mita 100 bayan matsalar ƙafa da ya samu a wasan ƙarshe

DW:

 • Yaki da fataucin dan adam.
 • Nijar: Harin ta'addanci ya hallaka sojoji 15.

VOA

 • Za Mu Girke Karin Jami'an Tsaro A Kudancin Jihar Maradi – Bazoum.
 • Hushpuppi: An Dakatar Da Abba Kyari Daga Aiki.
 • Yadda Daliban Yauri Biyu Suka Kubuta Daga Hannun ‘Yan bindiga

Legit:

 • Gwamnatin Shugaba Buhari Zata Sake Kafa Dokar Kulle Saboda Sabuwar COVID19

Aminiya

 • Sabbin Masu Yi Wa Kasa Hidima 21 Sun Kamu Da COVID-19 A Taraba.
 • Ambaliyar Ruwa: Yadda Wasu Al’ummu Ke Kokarin Kare Kansu.
 • Akwa United Ta Lashe Firimiyar Najeriya A Karon Farko A Tarihinta