Labaran Ranar Litinin 28/6/2021
Litinin, 28 Yuni, 2021
Labaran Ranar Litinin 28/6/2021

RFI:

  • Sabon nau’in Korona mafi hatsari ya bazu zuwa kasashe 85

Leadership A Yau:

  • NASRDA Ke Da Hakkin Kaddamar Da Tauraron Dan Adam A Nijeriya – Buhari   
  • Ganduje Ya Jinjina Wa Sojoji Bisa Kare Dajin Falgore A Jihar Kano

PREMIUM TIMES HAUSA:

  • Sai fa Najeriya ta daina biyan tallafin man fetur za ta iya ci gaba – Ministan Mai
  • Najeriya ta gano gas kusan yawan ‘ruwan gulbin maliya’ -Ministan Fetur, Sylva

DW:

  • Yaki da cutar corona samfurin Delta

VOA

  • Matsalar Ta'ammali Da Miyagun Kwayoyi Ta Fi Ta Tsaro Girma – Buhari
  • Cece-Kuce Kan Batun Karbar Haraji Daga Ribar Google Da Twitter A Najeriya
  • Barazanar Tsagerun Niger Delta Ba Ta Da Amfani - Buhari

Legit:

  • Bayan Gwamna Matawalle, Jigo a Jam'iyyar APGA Ya Bi Sahu Zuwa Jam'iyyar APC

Aminiya

Ganduje Zai Biya Wa Dalibai 10,000 Kudin Jarrabawar NECO