Labaran ranar Litinin 29-7-2019
Litinin, 29 Yuli, 2019
Labaran ranar Litinin 29-7-2019


Dan Bindiga Ya Bude Wuta Kan Taron Baje Koli A Amurka.
Wata Gidauniya Ta Tallafawa Mata 4, 000 Da Sutura A Yola.
Masu Kashe Gobara Sun ‘Yanto Rayuwar Mutum Uku A Kano.
APC Ta Yaba Wa Majalisar Kasa Kan Tsundama Cikin Rikicin Majalisar Bauchi.
Hadarin Jirgin Air Peace: Matukiyar Jirgin Ta Karyata Yamadidin Da Ake Yi.
CBN Ya Jadda Aniyarsa Ta Kirkiro Da Tsare-Tsaren Da Za Su Amfani ’Yan Nijeriya.
MTN Ya Sanar Da Tara Naira Biliyan 566.95.
An Bukaci ’Yan APC Su Hada Kai Don Ciyar Da Arewa Ta Tsakiya Gaba.
Zaman Lafiya: Tarayyar Turai Da Majalisar Dinkin Duniya Sun Fara Hadin Gwiwa A Najeriya.


'Yan sanda sun kashe masu garkuwa da mutane 4 a Taraba.
Yadda mu ka kubutar da mutane 300 daga hannu 'yan bindiga ba tare da biyan ko sisi ba - Gwamna Matawalle.
Dino Melaye ya ga baiken Buhari game da sunayen ministocin daya aika ma majalisa.
Buhari ya yi Allah wadai kan harin da aka kaiwa masu jana'iza a Borno.
'Dan uwan Sarki Salman na Saudiya ya rasu.
Cin fuska ne Kasar Iran ta ce Najeriya ta mika mata Ibrahim Zakzaky.
Aikin Hajji: Maniyyatan Najeriya 24,993 daga jihohi 21 sun isa kasar Saudiya.
Likitoci sun ciro sarka 69, dan kunne 80 da kwabbai 46 a cikin wata mata.
Fatan alheri kan jihar Imo ya sa Buhari ya yiwa Nwajubu nadin minista - Uzodinma.


Yadda ma’aikatan kiwon lafiya ke Ƙƴamatar mu a asibitoci – Masu dauke da Ƙanjamau.
Yadda attajirin ƙasar Chana ya handame wa manoma gonaki a jihohin Kano da Jigawa.