Labaran Ranar Litinin 29/11/2021
Litinin, 29 Nuwamba, 2021
Labaran Ranar Litinin 29/11/2021

AMINIYA

 • Tikitin Jirgin Kasan Kaduna Zuwa Abuja Ya Kai N7,000 A Hannun ’Yan Ka-Yi-Na-Yi.
 • Tallafin Kudin Mota Ba Daidai Yake Da Tallafin Mai Ba.
 • Za A Rufe Hannu Daya Na Hanyar Legas Zuwa Ibadan Na Tsawon Kwana 6.

RFI:

 • Faransa ta jagoranci taron kasashen Turai kan matsalar 'yan ci rani.
 • ‘Yan bindigar da suka yi garkuwa da DPO sun nemi naira miliyan 50.
 • Senegal ta nemi taimakon China kan warware matsalolin Yankin Sahel.
 • Karin kasashe sun dakatar da zirga-zirga tsakaninsu da Afirka ta Kudu.
 • Kungiyar Turai na taro da kungiyar NATO a Lituania.

Leadership A Yau:

 • Tsohon Shugaban Najeriya: Inganta Kyakkyawar Dangantaka Da Kasar Sin Zai Tabbatar Da Moriyar Juna.
 • Ra’ayoyin Xi Jinping Kan Raya Al’umma Mai Kyakkyawar Makoma Ga Dukkan Mutanen Sin Da Afirka.
 • Ranar Talata Za’a Bude layukan Sadarwa A Zamfara –Gwamna.
 • Tsokaci Kan Huldar Kasuwanci Da Tattalin Arziki Tsakanin Sin Da Afrika.

PREMIUM TIMES HAUSA:

 • KASUWAR GWAL A KANO: Najeriya za ta magance asarar dala biliyan 9 da ake yi a haƙar zinari duk shekara.
 • Yadda a baya muke tunanin cewa cutar Nimoniya cutar aljanu ce – Wasu mata a Jigawa.
 • FESHIN MUTUWA: Manoman Najeriya na amfanin da maganin ƙwarin da aka haramta fesawa a ƙasashen Turai – Rahoto.

DW:

 • Taron ministocin lafiya na G7 kan Omicron.
 • Afirka ta Kudu ta soki matakin soke jirage.

VOA

 • Filato: Yan Bindiga Sun Kai Hari Gidan Yari.
 • An Gudunar Da Zanga-zanga a Wasu Unguwannin Garin Bauchi.

Legit:

 • Kasar China ta yi karin haske kan kwace filin jirgin saman Uganda saboda cin bashin $207m.
 • Gwamnatin Buhari ta shiga damuwa kan yadda ake mutuwa daga cutar Maleriya.
 • Bayani Dalla-Dalla: Yadda zaka cike fom din shiga aikin dan sanda a yanar gizo 2021 da aka fara yau.