Labaran Ranar Litinin 29/3/2021
Litinin, 29 Maris, 2021
Labaran Ranar Litinin 29/3/2021

RFI:

 • Faransa na iya fadawa zango na uku na annobar Coronavirus mafi muni.
 • Atiku ya jaddada matsayinsa a kan sayar da NNPC.
 • Dole mu taimaki gwamnatin Buhari – Atiku.
 • Sudan ta hana Afrika ta Kudu samun tikitin zuwa gasar AFCON.
 • Duniyar Wasanni: Wasannin neman tikitin zuwa gasar AFCON.

Leadership A Yau:

 • PDP Ta Lashe Zaɓen Ƙananan Hukumomin Sakkwato.
 • Dan Majalisa Ya Kai Ziyarar Jajen Gani-da-ido Wajen Gobarar Kasuwar Katsina.

PREMIUM TIMES HAUSA:

 • ‘Daga Buhari Sai Tinubu’ – Inji Dubban magoya bayan Tinubu a Kano.
 • Da in karya dokar kasa, ko a tilasta ni in yi abinda ba haka ba, gara in ajiye aikin – Bawa.

DW:

 • Zaben kananan hukumomi: Nadi ko zabe?.
 • Amnesty International ta samu sabuwar shugaba.

VOA

 • Dalilin Da Ya Sa Bola Tinubu Ya Kai Ziyara Kano.
 • Najeriya Ta Yi Damarar Hana Shiga Da Riga-kafin COVID Na Jabu.
 • Shin Manoman Najeriya Za Su Ci Gajiyar Gidauniyar Tallafin Da Majalisa Ta Samar Musu?.
 • Boko Haram Ta Sake Jefa Maiduguri Cikin Duhu.
 • 'Yan Sandan Kaduna Sun Kama Masu Satar Mutane A Wani Hadin Gwiwa Da 'Yan Gari.

Legit:

 • Jihar Kano da Legas na da matukar muhimmanci ga Najeriya, Inji Asiwaju Bola Tinubu.
 • Ku cire mu a jerin masu son ballewa daga Najeriya, jihohin Kudu ga masu son kafa Biafra.

Manhaja:

 • Hajjin 2021: NAHCON ta umurci jihohi su yi wa maniyyatansu rigakafin korona.