Labaran ranar Litinin 3-2-2020
Litinin, Maris 02, 2020
Labaran ranar Litinin 3-2-2020


El-Rufai Bai Goyon Bayan Maida Mulki Kudu A 2023 – Kungiyar Nasiriyya.
Covid19: Hukuncin Dakatar Da Wasanni Ya Yi Daidai, Cewar Ronaldo.
Abinda Ya Faru A Watford Hankali Ba Zai Dauka Ba, Cewar Klopp.
Madarsatul Madinatul Kur’ani Ta Yaye Dalibai 51 Karo Na Farko A Funtuwa.
Daliban Sakandar Sun Yi Wa Gwamnatin Bauchi Bore Kan WAEC.
Gwamnatin Kano Ta Sake Jaddada Aniyar Inganta Sana’o’in Dogaro Da Kai.
Bulkachuwa Ta Kaddamar Da Reshen Kotun Daukaka Kara A Gombe.Hukumar EFCC ta sake bankado wata sabuwar badakalar kudin makamai.
A karon farko: Shugaba Buhari ya yi magana a kan bullar 'Coronavirus' a Najeriya.
NNPC ta fara sarrafa bakin mai na Najeriya da kanta, ya shiga kasuwa.
Buhari ya bada umarnin gina gidaje 10,000 a Borno – Gwamna Zulum.
Majalisa ta haramta ma Buhari kashe kudaden Abacha a titin Abuja zuwa Kano.
Mutane 8 da Buhari ya sallama daga gwamnatinsa a zango na biyu.