Labaran ranar Litinin 30 - 12 -2019
Litinin, 30 Disamba, 2019
Labaran ranar Litinin 30 - 12 -2019

‘Yan Sanda za su daina gurfanar da masu laifi a kotu – Gwamnatin Kano.
Nasarawa: Tsofaffin ‘Ya ‘yan APGA da PDP sun dawo jirgin APC a Wakama.
Shehu Sani: Ka da ‘Yan Najeriya su sa ran ganin wani canji a shekarar 2020.
Adojoto: Shugaban Jam’iyya Oshiomhole ya gamu da barazana a Jihar Edo.


Kada Ku Yadda Da Sabon Kudin Eco Na Faransa - Boube Na Mewa.
Yemen: Harin Roka Ya Hallaka Akalla Mutane 10.
Amurka: Za Mu Dauki Matakan Da Suka Dace Kan Koriya Ta Arewa.


Firimiya: Liverpool Ta Bayar Da Tazarar Maki 13 A Teburi.
Kirismati; An Bukaci Kiristocin Jihar Legas Su Rungumi Koyarwar Yesu Almasihu.
Hanyoyin Samun Tallafi Da Gurbin Karatu Mai Zurfi A Kasashen Turai.Tashar samar wutar lantarkin Masar da Sudan za ta fara aiki a watan Janairu.
Namibiya ta sanya hannu kan yarjejeniyar rancen filin gina tashar samar da lantarki bisa karfin iska.
An kammala zagaye ne biyu na zaben shugaban kasar Guinea-Bissau lami lafiya.
AU ta yi alwashin daidaita alamurra a Somaliya duk da yawan hare-hare a kasar.