Litinin, 30 Agusta, 2021

RFI:
- Buhari ya roki al'ummar Jos da su rungumi zaman lafiya
- Kwamitin tsaron MDD zai yi zama ta musamman kan Afghanistan
Leadership A Yau:
- Yadda Hon. Garba Datti Babawo Ya Kaddamar Da Ayyukan Bunkasa Rayuwar Al’ummar Sabon Gari
- Sin Ta Ki Amincewa Da Dora Wa Wasu Laifi Ta Hanyar Siyasantar Da Binciken Asalin Cutar COVID-19
PREMIUM TIMES HAUSA:
- Gwamnatin Tarayya ta fara raba wa marasa galihu tallafin kuɗaɗe a jihohin Kogi da Sokoto
DW:
- Najeriya ta ci ribar man fetur a karon farko cikin shekaru 44
- An kai wani sabon harin rokoki a Kabul
VOA
- Ya Kamata Buhari Ya Rika Fitowa Yana Yi wa ‘Yan Najeriya Magana Akai-akai – Sanata Ndume
- An Ceto Mutum 117 Daga Hannun Masu Safarar Mutane A Iyakar Najeriya Da Nijar
- Gwamnatin Filato Ta Musanta Rahotannin Da Ke Cewa An Kona Wasu Motocin Safa
Legit:
- Doka a Zamfara: Gwamna ya ba da umarnin a harbe masu goyon biyu a babur
- Da dumi-dumi: Za'a kara kudin wutan lantarki ranar 1 ga Satumba
Aminiya
- Filato: An Tsaurara Matakan Tsaro A Majalisa
- Rikicin Tigray: Ana Adawa Da Nadin Obasanjo A Matsayin Mai Shiga Tsakani
Yadda Labaran Kanzon Kurege Ke Haifar Da Illoli Ga Al’umma