Labaran ranar Litinin - 30/9/2019.
Litinin, Satumba 30, 2019
Labaran ranar Litinin - 30/9/2019.

Leadership a yau
Jami’an Tsaro Sun Cafke Wadanda Ake Zargi Da Kisan Magidanci A Kano.
Kwalwa Da Yadda Ake Tafiyar Da Ita.
Shugaba Buhari Ya Yi Tir Da Cin Zarafin Yara.

legit
Dalilin mu na kai wa Mataimakin Shugaban kasa Osinbajo ziyara – Inji Kungiyar CAN.
Gwamnatin tarayya ta karrama manyan jami'an gwamnati 82 .
Alhaji Baba Abba Yusuf: Kwamishinan hukumar INEC na jihar Taraba ya riga mu gidan gaskiya .
Aliko Dangote ya na so kamfanoni su rika ba shinkafa babban muhimmanci.
Hukumar jirgin kasa na Abuja zuwa Kaduna na tattara naira miliyan 1 duk wata.
Yan Rasha na zanga-zangar neman sakin 'yan adawar da aka kame.
NEMA Ta Bukaci Yankuna Hudu A Imo Su Bar Inda Suke Saboda Fargabar Ambaliya.