Labaran Ranar Litinin 3/1/2022
Litinin, 3 Janairu, 2022
Labaran Ranar Litinin 3/1/2022
Labaran Ranar Litinin 3/1/2022

AMINIYA

 • Tsohon Dan Takarar Shugaban Kasa, Alhaji Bashir Tofa, Ya Rasu.
 • Farashin Danyen Mai Ha Haura $78.34 A Kasuwar Duniya.
 • Najeriya A Yau: Yadda Za A Bunkasa Fasahar Zamani Domin Samar Da Ayyukan Yi.

RFI:

 • Jam'iyyun siyasa sun yi watsi da shirin sojin Mali.
 • Ambaliyar ruwa ta kori dubban mutane a Malaysia.
 • Kwana 4 a jere Faransa na samun sabbin harbuwa da Omicron fiye da dubu 200.

Leadership Hausa:

 • Shugaban Kasar Sin Ya Mika Sakon Ta’aziyyar Mutuwar Tsohon Shugaban Kasar Girika.
 • A Disamba Kawai Mun Karbi Sabbin Takardun Fasfo 100,000, Ana Aikin Rabon Su Ga ‘Yan Nijeriya Na Gida Da Waje – Mukaddashin CGI Isah Jere.
 • Zan Daidaita Abubuwan Da el-Rufa’i Ya Lalata A Kaduna, In ji Shehu Sani.

PREMIUM TIMES HAUSA:

 • BANKWANA DA 2021: Shekarar da Majalisar Dattawa ta yi zama sau 66, maimakon sau 181 da doka ta tanadar.
 • SAƘON SABUWAR SHEKARA: Nan gaba za a rubuta sunayen mu da alƙalamin zinari – Buhari.
 • ZAƁEN ƘANANAN HUKUMOMIN ABUJA: INEC ta yi wa ƙungiyoyin sa ido 51 rajista.

DW:

 • Najeriya: Bitar shekara ta 2021.
 • 'Yan siyasar Mali sun fara shirin zabe.
 • Firaministan Sudan ya yi murabus.

VOA

 • Alherin Gaba Ya Fi Na Baya Yawa - Shugaba Buhari.
 • An Saki Wasu Ɗaliban Makarantar Bethel Biyu da Aka Sace.

Legit:

 • Jami’an tsaro sun damke matar auren da ta ke kai wa ‘Yan bindiga yaranta domin su yi lalata.
 • Doka: Dole ne duk mai son ganawa da Buhari ya yi gwajin Korona saboda dalilai
 • Kano: 'Yan sanda sun kama mutum 362 da ake zargin masu garkuwa ne da 'yan fashi a 2021.