Labaran Ranar Litinin 5-8-2019
Litinin, 5 Agusta, 2019
Labaran Ranar Litinin 5-8-2019


Kotu Ta Amince El-Zakzaky Ya Tafi Asibiti Indiya.
Ku Nemi Mulki Ta Hanyar Zabe Ba Juyin Juya Hali Ba- Fadar Shugaban Kasa.
Kumfar Baki Kan Binne Sojoji Dubu A Asirce.
Mun Hukunta Makiyaya 81 Da Kama Shanu 3,000 A Benuwe – Gwamna Ortom.
Haramun Ne Jami’anmu Su Kwace Takardun Mota – FRSC.
Yadda Iftila’in Gobara Ta Kone Kadada Miliyan 3 A Turai.
Gwamnatin Tarayya Ta Ceto Naira Biliyan 500 Daga Bararin Gwamnati – Dikwa.
Arsenal Na Cigaba Da Neman Dan Wasan United.
Neymar: Barcelona Ta Fara Shirin Magana Da PSG.
Kofin Duniya: Ba Ma Neman Tallafin Kowacce Kasa – Qatar.
Gagarumin Shirin Gwamna Inuwa Yahaya Na Bunkasa Jihar Gombe.
Kano: Za A Kashe Shi Bisa Kashe Abokinsa Kan Naira 20.


Babu wurin zaman 'yan ta'adda a Najeriya - Buratai.
Buhari ya zabi mutanen kwarai a matsayin ministoci – Dan majalisa.
Yanzu Yanzu: Ku fito fili domin a gane ku - Buhari ga masu daukar nauyin zanga-zangar juyin juya hali.
Aliko Dangote, Lawan, Wase, Sufetan ‘Yan Sanda, sun halarci bikin Fatima Sule a Akwanga.
Rundunar Yansanda ta saki lambobin wayoyin masu magana da yawunta na jahohi 36.
Shugaban kasa Buhari ya nemi a damko wadanda su ka kashe Fasto a Enugu.
Kungiyar YNP ta nemi Majalisa ta yi bincike a kan wutar lantarki tun daga 1999.
Babu ruwan mu da zanga zangar juyin juya hali a Najeriya – Kungiyoyin Arewa.
Duniya juyi-juyi: Kasar Saudiyya ta zamanantar da jifan Shaidan.
Jamhuriyyar Nijar ta cika shekara 59 da samun 'yancin kai.
Tsare Sowore: Gwamnatin Buhari tamkar ta Abacha ce - Soyinka
Hana biza saboda magudin zabe: Amurka ta wanke gwamnatin Buhari, ta yi karin haske.