Labaran Ranar Litinin 5/4/2021
Litinin, 5 Afirilu, 2021
Labaran Ranar Litinin 5/4/2021

RFI:

 • EASTER: Fafaroma Francis ya bukaci samarwa kasashe matalauta rigakafin korona.
 • An nada sabon Franminista a jamhuriyar Nijar
 • Sojin saman Najeriya sun musanta ikirarin Boko Haram na kakkabo jirginsu
 • Dubban ma'aikata a Myanmar sun shiga yajin aiki domin kwatar 'yanci

Leadership A Yau:

 • Gwamnonin Arewa Biyar Sun Bukaci Mulki Ya Koma Yankin Kudu A Zaben Shekarar 2023.
 • Yajin Aikin Likitoci: An Fara Kwashe Majinyata Daga Asibitoci.
 • Gwamnatin Bauchi Na Kashe Fiye Da Naira Biliyan Guda Kowane Wata Kan Kiwon Lafiya.
 • Bikin Ista: Saraki Ya Nemi Kirista Su Yi Koyi Da Ɗabi’ar Sadaukarwa.

PREMIUM TIMES HAUSA:

 • Gwamnatin Kaduna ba ta nada kwamitin yin sulhu da ‘Yan bindiga ba, duk wanda aka kama zai yaba wa aya zaki.
 • HIMMA DAI MATA MANOMA: Karatun jami’a bai hana ni harkar noma da kiwo ba – Daliba mai nasibin noma.

DW:

 • Nijar: Harin ta'addanci kan soja.

VOA

 • Tashin Farashin Danyen Mai Ya Bunkasa Kudaden Ajiyar Ketare Da Dala Miliyan 404.
 • Bai Kamata Duk Dan Bindiga Ya Ci Gaba Da Rayuwa Ba - El-Rufai.
 • Ya Kamata A Kafa Kotunan Musamman Don Hukunta ‘Yan Bindiga Da Masu Garkuwa Da Mutane - Obasanjo, Gumi.
 • Masana Tarihi Na Ganin Gudunmuwar Sarakuna Na Iya Yin Tasiri.
 • Garba Shehu Ya Mai Da Martani Kan Sukar Buhari Da Kukah Yayi.

Legit:

 • Sakon Osinbajo ga 'yan Najeriya: Ku kara hakuri, abubuwa za su daidaita.
 • Rundunar Yan Sanda ta sheƙe yan garkuwa da mutane a wani Batakashi da suka yi.
 • NSCDC ta lalata wata Maɓoyar Man Fetur a Delta, Ta Cafke Mutum shida.