Labaran Ranar Litinin 5/7/2021
Litinin, 5 Yuli, 2021
Labaran Ranar Litinin 5/7/2021

RFI:

 • Sama da mutum dubu 25 sun sake kamuwa da korona a Rasha a kwana daya
 • Harin 'yan ta'adda ya hallaka sojojin Mali 4

Leadership A Yau:

 • A Bayyane Yake Mulkin Nijeriya Ya Fi Karfin Dattijo Mai Shekara 62, In Ji el-Rufai
 • Gwamnati Za Ta Shigar Da Karin Yara Miliyan 5 A Shirin Ciyar Da ‘Yan Makaranta Kafin 2023, Inji Minista
 • Aiwatar Da Dokar Mai: Dole Ne ‘Yan Majalisa Su Bi Diddigi – Ahmed Lawan

PREMIUM TIMES HAUSA:

 • Gwamna Badaru ya kashe naira miliyan N385.5 wajen tura dalibai 100 karatu kasar Sudan
 • Jami’an Kwastam sun kama wani matafiyi da kuɗaɗen kasashen waje masu yawa a filin jirgin Aminu Kano
 • Yadda Ƴan bindiga sun afka Asibitin Kutare sun kwashi jarirai, nas-nas da jami’an tsaro a Zaria
 • Sabuwar Korona nau’in ‘Delta’ ta yaɗu zuwa kasashe 98 – In ji Hukumar WHO

DW:

 • Alkalan Nijar na son farfado da kimar shari'a a kasar
 • An sace malaman jinya a Zarian Najeriya

VOA

 • Dakarun Najeriya Sun Musanta Harin Da ISWAP Take Ikirarin Ta Kai Kan Sojojin Hadin Gwiwa
 • Kaso 3 Ya Mana Kadan, In Ji Yankunan Da Ake Hako Arzikin Man Najeriya
 • An Gudanar Da Taron Addu’o’in Neman Zaman Lafiya A Najeriya
 • Wata Rana Za A Zo Ana Yabon Buhari – Zainab Shamsuna Ahmed
 • Ba Za Mu Tilastawa ‘Yan Gudun Hijira Komawa Gidajensu Ba - Zulum

Legit:

 • Boko Haram: Sojin Najeriya sun sheke 'yan ta'adda sanye da kayan sojoji a Borno
 • Zulum zai sake gina garin Malam-Fatori bayan barinsa da aka yi na shekaru 7

Aminiya

 • Majalisar Kano Ta Dakatar Da Muhuyi Magaji Rimin-Gado
 • Sakamakon Gasar Firimiyar Najeriya A Mako Na 31