Labaran Ranar Litinin 6/12/2021
Litinin, 6 Disamba, 2021
Labaran Ranar Litinin 6/12/2021
Labaran Ranar Litinin 6/12/2021

AMINIYA

 • Kotun Myanmar Ta Daure Aung San Suu Kyi Shekara 4 A Kurkuku
 • An Yi Raba Daidai Tsakanin Maza Da Mata A Sabuwar Gwamnatin Jamus.
 • Tinubu Ya Yi Ganawar Sirri Da Shekarau.

RFI:

 • Nijar ta haramta zanga-zangar adawa da dakarun kasashen waje,
 • An fara shari'ar wadanda ake zargi da yunkurin juyin mulki a Madagascar.
 • Najeriya: DSS ta kama Janar Idris Bello Dambazau.

Leadership Hausa:

 • Rasuwar Janar Wushishi Babban Rashi Ne Ga Nijeriya – Mohammed Idris.
 • ‘Yan Bindiga Na Cin Karensu Ba Babbaka A Kan Babbar Hanyar Shinkafi –Rahoto.
 • Masanin Kenya: Kasancewar Sin A WTO Tsawon Shekaru 20 Ya Taimaka Wa Kasashen Afirka Sosai.
 • Al’ummar Yamaltu Sun Samu Tallafin Bunkasa Ilimi Daga Dan Majalisarsu.
 • Matan Chelsea Sun Lashe Kofin FA Bayan Lallasa Na Arsenal.

PREMIUM TIMES HAUSA:

 • Farfesa Gwarzo ya zama Wazirin Hausawan Turai.
 • Korona ta kashe mutum 44 a Jihar Akwa Ibom.
 • Kashi 3% bisa 100% kaɗai na ƴan Najeriya aka yi wa rigakafin korona – Gwamnatin Tarayya.
 • Lambobin waya miliyan 70 ne ba su da rajistar banki (BVN) a Najeriya – Shugaban eTranzact.

DW:

 • Jamus: FDP ta amince da kafa gwamnati.
 • Shugaban Gambiya ya lashe sabon wa'adi
 • Omicron: Birtaniya za ta hana 'yan Najeriya shiga cikinta.

VOA

 • 'Yan Sanda Na Binciken Mutuwar Dalibi Sylvester Oromoni Na Kwalejin Dowen.
 • Najeriya Na Shirin Bada Rigakafin Covid-19 Mai Kara Kuzari Biyo Bayan Bullar Nau’in Omicron.
 • Wani Likitan Hakori A Italiya Ya Yi Yunkurin Bada Hannun Roba Don Karban Allurar Rigakafin Covid.
 • Omicron: Najeriya Ta Bayyana Rashin Jin Dadin Sanya Ta A Jerin Kasashen Haramta Zirga-Zirga Da Burtaniya Ta Yi.
 • An Fara Horar Da 'Yan Banga Dabarun Inganta Tsaro A Najeriya.

Legit:

 • Labarin wani dan crypto: Cikin mintuna 5 na tsiyace daga miloniyan dan crypto.
 • Babu kasar da ta sayi ɗanyen mai daga Najeriya a watan Satumba, NNPC.
 • JAMB ta kirkiro wasu sabbin darusa a manhajar jarrabawar UTME ta shekarar 2022.