Labaran Ranar Litinin 7/6/2021
Litinin, 7 Yuni, 2021
Labaran Ranar Litinin 7/6/2021

RFI:

 • CAF ta jinkirta lokacin fitar da jadawalin gasar kofin Afirka.
 • Boris Johnson ya bukaci G7 ta yi wa al'ummar duniya rigakafin korona nan da 2022.

Leadership A Yau:

 • Gwamnati Ta Murza Gashin Baki Kan Rundunonin Tsaro Masu Zaman Kansu.
 • Harin IPOB Kan Motocin Dakon Manja Ya Jawo Wa ‘Yan Kasuwar Galadima Dinnbin Asara – Mustapha Shu’aibu.
 • Bayan Haramta Twitter: Gwamnati Ta Bada Umurni Kama Masu Anfani Da Barauniyar Hanya Don Ziyartar Shafin.

PREMIUM TIMES HAUSA:

 • YAWAN SATAR ƊALIBAI: Gwamnati ta yi amfani da tubabbun mahara su murƙushe gagararrun ‘yan bindiga.
 • Jami’an Kwastam sun kama haramtattun kaya na miliyoyin naira a Katsina.
 • Pillars ta ɗare saman Tebur bayan lallasa Eyimba da ta yi da ci 2-1 a Kano.

DW:

 • Jamus: CDU ta sami karin tagomashi bayan zaben jihar Saxony-Anhalt.

VOA

 • Wasu Mahara Dauke Da Makamai Sun kashe Fararen Hula 132 a Kauyen Burkina Faso.
 • Gwamnatin Jihar Kebbi Za Ta Tura Karin Jami'an Tsaro Inda Aka Kai Hari.
 • ISWAP Ta Tabbatar Da Mutuwar Abubakar Shekau.
 • Amurka Na Tare Da Najeriya Wajen Shawo Kan Kalubalen Tsaro: Jakada Mary Beth.

Legit:

 • King of Dragons: Jami'an tsaro a Imo sun sheke hatsabibin shugaban IPOB/ESN.

Da Ɗumi-Ɗumi: NBC Ta Umarci Dukkan Tashoshin Watsa Labarai Su Dakatar da Amfani da Twitter.