Labaran Ranar Litinin 8-7-2019
Litinin, 8 Yuli, 2019
Labaran Ranar Litinin 8-7-2019


An ceto ‘yar shekara 4 daga masu garkuwa da kame ‘yan Boko Haram 3 da wasu 84 a Kano.


Hajjin bana: Hukumar NAHCON ta nada jami’an kula da kowane masaukin Alhazai.
Hana sa hijabi: Iyayen dalibai Musulmi sun gargadi shugabar makarantar sakandare na ISI.
Jihar Bayelsa ba za ta bari wanda babu Allah a zuciyar sa ya mulke ta ba - Dickson.
Tirkashi: An samu rabuwar kai a tsakanin gwamnonin PDP.
Babu wata rigima tsakani na da Adams Oshiomhole – Inji Gwamna Obaseki.
Rundunar soji ta ceto manoma 13 daga hannun masu garkuwa da mutane a Kaduna (hotuna).
Yanzu-yanzu: An gurfanar da Sanata Elisha Abbo a kotu.
AFCON: Marigayi Keshi na ke so mu lashewa kofin Afrika – Inji Musa.
Rashin Tsaro: An yi garkuwa da mutane 9, rayuka 73 sun salwanta a makon jiya cikin Najeriya.
Yanzu Yanzu: Karo na farko Oshiomhole ya bayyana a kotun zaben Shugaban kasa.
Kashe-kashe: Kungiyoyi sun yi wa Soji raddi, sun nemi Buhari ya canza zani.
Jam'iyyar PDP na gab da rushewa idan har aka tursasa Chinda a matsayin shugaban marasa rinjaye a majalisar wakilai – Matasan PDP.


Alfanu da mishkilolin Sabon Tsarin Cinikayyar Kai-tsaye na Afrika (AfCFTA).
Najeriya ta gano hanyoyin kudaden shiga 22 da za su maye gurbin danyen mai.
SHARI’AR ZABE: Atiku ya gabatar da Buba Galadima yin shaida a kotu.
Gidauniyar Bill da Melinda Gates ya yi kira ga gwamnatin Najeriya da ta maida hankali wajen kawo karshen cutar Shan-inna.