Labaran Ranar Litinin 8/11/2021
Litinin, 8 Nuwamba, 2021
Labaran Ranar Litinin 8/11/2021

AMINIYA

 • ‘Mutanen Da Ke Fuskantar Barazanar Yunwa A Duniya Sun Kai Miliyan 45’.
 • ‘Dankalin Hausa Ya Zama Abincin ’Yan Kudu’.
 • INEC Ta Ayyana Zaben Anambra A Matsayin Wanda Bai Kammala Ba.

RFI:

 • Amurka ta bude iyakokinta ga baki bayan shafe watanni 20 a rufe.
 • MDD ta kwashe 'yan gudun hijira 172 daga Libya zuwa Nijar.
 • Malamai sun fara jagorantar zanga-zangar kwanaki 2 a Sudan.

Leadership A Yau:

 • Sharhi: Kiyaye Makomar Bai Daya Tsakanin Sin Da Afirka.
 • Cinikin Ketare Na Sin Ya Karu Da Kashi 22.2 A Watanni 10 Na Shekarar Nan.
 • Ba Gwamnoni Ne Ginshikin Kafa PDP Ba – Ayu.
 • Gwamnatin Tarayya Ta Ƙaddamar D Shirin ‘N-Knowledge’ Don Horas Da Matasa.

PREMIUM TIMES HAUSA:

 • ZAƁEN GWAMNAN ANAMBRA: Kowa ya kimtsa, za a yi zaɓen ‘INKONKULUSIB’ ranar Talata –INEC.
 • ZAƁEN GWAMNAN ANAMBRA: Tarihin da Soludo zai kafa idan ya lashe ‘INKONKULUSIB’.

DW:

 • ECOWAS ta sake ladabtar da sojojin Mali.

VOA

 • Nada Pantami A Matsayin Farfesan Koyar Da dabarun Tsaron Yanar Gizo Bai Saba Ka’ida Ba – ASUU.
 • Kotu Ta Hana Gwamnati Cire Dalar Amurka 418 Daga Asusu Gwamnonin.
 • Shugaban Nijer Ya Yi Rangadi A Kauyen Da Yan Ta'adda Suka Hallaka Mutane 69.

Legit:

 • Rikici ya barke yayin da 'yan majalisa 6 suka tsige kakakin majalisar Imo.
 • Sama da gidajen man Kano 50 sun rufe yayin da karancin man fetur ke kara Kamari.
 • Zamu Janye Malamai Daga Yankunan Da Ba Tsaro, an Halaka Guda 800, Ƙungiyar Malamai Ta Ƙasa.