Labaran Ranar Litinin 8/3/2021
Litinin, 8 Maris, 2021
Labaran Ranar Litinin 8/3/2021

RFI:

 • Ranar Mata: MDD ta koka kan rashin daidaton maza da mata a shugabanci.
 • Makomar mata a Siyasar Jamhuriyar Nijar.
 • Matsalar tsaro na barazana ga ilimin Mata a arewacin Najeriya.

Leadership A Yau:

 • Tsame Hannun Gwamnati A Sha’anin Takin Zamani Alheri Ne – Dan Madamin Hunkuyi.
 • Gwamnatin Bauchi Na Shirin Raba Tsaftacaccen Ruwa Sha Lita Miliyan 75 Kullum.

Manhaja BluePrint:

 • Ana ci gaba da ayyukan ceto a Equatorial Guinea.
 • Ranar Mata ta Duniya: Buhari ya taya murna ga matan Nijeriya.

PREMIUM TIMES HAUSA:

 • HIMMA DAI MATA MANOMA:Yadda ilmin zamani ya kai wata mata ga noma gonaki masu girman eka 5000.
 • RIGAKAFIN KORONA: ECOWAS ta nemi a biya diyya ga duk wanda ya fuskanci canjin yana yi, nakasu ko tawaye a jikinsa bayan an yi masa allurar ‘AstraZeneca’.

DW:

 • ECOWAS ta tsoma baki a rikici Senegal.

VOA

 • An Tsaurara Matakan Tsaro A Filayen Jiragen Saman Arewacin Najeriya.
 • Wata Hatsaniya Ta Bullo Tsakanin Fulani Da ‘Yan Sa Kai A Jihar Kebbi.
 • Mata Suna Neman Gwamanati Ta Dama Da Su.
 • Babban Bankin Najeriya Ya Dauki Matakin Kara Yawaitar Dalar Amurka a Kasar.

Legit:

 • A shekara ɗaya, Mun tara miliyan 400 saboda canza ranar haihuwa, JAMB