Labaran ranar Litinin 9- 9- 2019
Litinin, 9 Satumba, 2019
Labaran ranar Litinin 9- 9- 2019

Premium Times Hausa

 • Yadda za ka kare katin ‘ATM’ daga ’Yan damfara.
 • Kotu ta yi fatali da kalubalantar zaben El-Rufai da PDP ta ke yi.
 • Orji Kalu ya saida bankunan sa da ke kasashe biyar.
 • ‘Yan siyasa ke ruruta wutar rikicin kabilanci –Inji Sultan.
 • Gwamnatoci sun kashe naira tiriliyan 3.84 cikin watanni shida –NEITI.
 • Biyan bashin naira bilyan 614 ya jefa gwamnoni cikin tsomomuwa da tararrabi.
 • Kara girman nono da baya na kai ga yin ajalin mace – Likita.

 

von.gov.ng

 • Tawagar Shugaba Buhari Zuwa Afrika Ta Kudu Sun Mika Rahoto.
 • Al’umma Da Malaman Addini Sun Gudanar Da Addu’o’i A katsina.
 • Kin Jini: ‘ Yan Najeriya Sun Shirya Baro Afrika Ta Kudu.
 • Gwamnatin Najeriya Ta Karyata Rahoton Fashewar Wani Bam A Abuja.
 • Harin Ta’addanci Ya Hallaka Mutane 29 A Burkina Faso.
 • Super Eagles Na Atisaye A Dnipro Kafin Karawa Da Ukraine

 

Muryar Duniya

 • 'Yan Najeriya 600 sun yi rijistar komawa gida daga Afrika ta Kudu. Neman mafita tsakanin Najeriya da Nijar kan hare - haren 'yan bindiga.
 • 'Yan Afrika ta kudu dauke da makamai na zanga-zangar kyamar baki.
 • Harin ta'addanci ya hallaka mutane 29 a Burkina Faso.

 

Voa Hausa

 • Tababar Sakin Wasu Masu Garkuwa Da Mutane a Masarautar Shani.
 • Kashe Mutane: "Matakin Bai-Daya Shi Ne Mafita".