labaran ranar Talata 1-10-2019
Talata, 1 Oktoba, 2019
labaran ranar Talata 1-10-2019

Leadership a yau

Sarkin Kabin Argungu Kan Ranar Samun ’Yanci: Nijeriya Za Ta Wanzu A Kasa Daya.

Samun ‘Yancin Kai Ya Kawo Cigaba A Nijeriya – Habibu Mailemo.

Ina Fatan Yi Wa Al’umma Hidima Tamkar Bill Gates – Dangote.

Hanyoyin Rage Radadin Matsalar Tattalin Arziki A Najeriya.

‘Kada Youth Development’ Ta Yunkura Don Zaman Lafiya – Walin Fagachin Zazzau.

Jibi Za A Yanke Hukunci A Shari’ar Abba Gida-gida Da Ganduje.

Kotun Sauraren Kararrakin Zabe A Sakkwato Ta Yi Watsi Da Karar Dasuki. 

Dalilan Da Suka Sa Har Yanzu Ba A Biyan Haraji – Bincike. 

Noman Karo Ya Fi Kowanne Noma Riba A Najeriya – Dan-Saude. 

An Daura Niyyar Kawo Karshen Maleriya A Shekara Ta 2050 – WHO.

Gobe FRSC Za Ta Fara Binciken Lasisin Ababen Hawa A Zariya. 

An Jinjina Wa Dan Isan Zazzau Kan Tallafa Wa Matasa. 

VOA:

Tsaro: Halin Da Najeriya Ke Ciki a Shekara 59.

RFI:

Nijar za ta kaddamar da shirin habaka kiwon wani nau'in rakumi.

Kamaru ta fara zaman warware rikicin 'yan aware.  

Legit:

Waiwaye: Jerin mutane bakwai da suka yi gwagwarmayar kwatowa Najeriya 'yanci daga hannun turawan mulkin mallaka.

'Yancin kai: Mun ba Iyayeyn gidanmu kunya - Tsohon 'Dan siyasar Arewa.

Da kudaden talakawa wasu gwamnonin Najeriya suka biya aikin Hajji.

Cika shekaru 59 da samun 'yanci: Abubuwa 10 a kan Najeriya da ya kamata kowa ya sani.