Labaran ranar Talata 10 - 03 - 2020
Talata, 10 Maris, 2020
Labaran ranar Talata 10 - 03 - 2020

Dw.com/ha

 • Najeriya: Masarautar Kano a idon duniya.
 • Turai za ta karfafa alakar cinikayya da Afirka.

 

Voa Hausa

 • Ba Yau Aka Fara Sauya Wa Sarakunan Gargajiya Matsugunni Ba.
 • Loko Yayi Wa Sarki Sanusi II Kauye Da Yawa - Sarkin Loko.
 • Kungiyoyin Hadaka Na CCAJ Sun Kalubalanci Gwamnatin Nijar.
 • An Kama Maharan Da Suka Kashe Wani a Nijar.
 • Shugaban China Xi Jinping Ya Kai Ziyarar Farko A Birnin Wuhan.

 

Muryar Duniya

 • Annobar Corona ta bulla a Burkina Faso da Jamhuriyar Congo.
 • Najeriya ta dakatar da gasar kwallon kafa saboda mutuwar dan wasa.
 • Gwamnatin Nasarawa ta sauyawa tsohon Sarkin Kano masauki.
 • Coronavirus ta kashe fiye da mutane 500 a Turai.
 • Budurwa ta kashe wanda ya yi yunkurin yi mata fyade.
 • Ba za a sake wasa a Najeriya ba jami'an lafiya ba - ministan wasanni.
 • Dakta Junaid Muhammed kan tsige Sarki Sunusi.
 • Na yarda da hukuncin Allah a kaina - Sarki Sunusi.