Labaran ranar Talata 10 - 12 - 2019
Talata, 10 Disamba, 2019
Labaran ranar Talata 10 - 12 - 2019

Muryar Duniya

 • Kotu ta aike da tsaffin Firaministan Algeria 2 gidan yari.
 • 'Yan sanda a Lagos sun kame daruruwan 'yan Okada.
 • Afirka ce ta fi cutuwa da illar dumamar yanayi a duniya- masana.
 • Wamakko da Bafarawa sun yi cacar-baka gaba da gaba.

 

Premium Times Hausa

 • Buhari ya kori Shugaban hukumar AMCON, ya nada sabon shugaba.
 • FIRS: Yadda Fowler ya nemi karin wa’adi, sa’o’i kadan kafin nadin madadin sa.
 • Yau Buhari zai lula Masar.
 • Garba Shehu ya goyi bayan kakaba wa soshiyal midiya takunkumi.

 

Dw.com/ha

 • Kyautar Nobel ta bana ga dan Afirka.
 • Fada ya sake rincabewa a arewacin Kamaru.
 • Najeriya: Aiwatar da dokar hakkin yara.
 • Abiy Ahmed ya karbi lambar yabon Nobel.

 

Voa Hausa

 • Matsalolin Da Mata Ke Fuskanta A Najeriya.
 • Ba a Mutunta 'Yancin Dan Adam a Najeriya – Masana.
 • Mutane 36 Sun Mutu A Uganda Sakamakon Ambaliyar Ruwa.

 

von.gov.ng/hausa

 • Shugaba Buhari Ya Nuna Halin Dattaku Da Ya Yi Watsi Da Batun Tazarce: Callistus.
 • Kwanciyar Hankalin Najeriya Shine Burin Mu – Sultan.
 • Gwmnan Jihar Niger Ya Gabatar Da kasafin 2020 Na Sama Da Biliyan 188.3.
 • Majalisar Dattawan Najeriya Ta Bukaci Kafa Dokar Ta Baci A Bangaren Makamashi.
 • Gwamna Bello Ya Fara Gabatar Da Kasafin Kudin 2020 A Majalisar Dokokin jihar Niger.

 

Aminiya

 • ‘Yan sanda sun kama jami’in tsaro da yi wa barayi safarar makamai.
 • Kotu ta umarci matar da aka saki ta mayarwa da mijinta firiji.
 • Ba Arewa kadai ke fuskantar kalubalen tsaro ba –Sarkin Musulmi.