Labaran Ranar Talata 10-9-2019
Talata, Satumba 10, 2019
Labaran Ranar Talata 10-9-2019


Gwamnan Gombe Ya Yaba Da Ci Gaban NIS A Karkashin Babandede.
Zuwa Yanzu An Dawo Da Mahajjatan Nijeriya 40, 821 Gida- NAHCON.Sultan Ya Yi Tir Da Malaman Da Ke Siyasantar Da Addini.
Kaico: An gano gawar Farfesan OSUSTECH da masu garkuwa da mutane suka sace a Edo.