Talata, 11 Faburairu, 2020

dw.com/ha
- WHO: Coronavirus na zama babbar barazana ga duniya..
- Annobar Coranavirus ta haddasa barna ga tattalin arzikin Chaina.
- Sharhi: Tsugunne tashi ba ta kare ba a Kamaru bayan zabe.
Aminiya
- Gobara ta tashi sau 15 cikin kwana 4 a Kano.
- Ba za mu dakatar da Maryam Booth ba-Shugabannin Kannywood.
Voa Hausa
- Likitan Bogi Ya Kashe 'Yar Shekara Uku a Nasarawa.
- "Ana Samun Nasara A Yaki Da Cin Hanci Da Rashawa A Najeriya".
- Borno: Yadda Aka Kai Hari a Garin Auno.
- Coronavirus: China Ta Sallami Manyan Jami'an Lafiya Biyu.
Premium Times Hausa
- CORONAVIRUS: Yaduwar cutar ya fara tada mana hankali matuka – WHO.
- FALLASA: Yadda aka kulla wa Obasanjo da ‘Yar-Adua sharrin yunkurin kifar da gwamnatin Abacha -Farida Waziri.
- CUWA-CUWA: Da kudaden bunkasa ilmi malaman jami’a ke sayen gidaje da motoci –TETFund.
- Dalilin cire Farida Waziri daga shugabancin EFCC –Jonathan.
- An cire Sanata Lawan daga shugabancin Kwamitin Sasanta Gwamna Obaseki da Oshiomhole.
- ‘Yan sanda sun ceto mutane hudu daga masu garkuwa da mutane a Abuja.
Muryar Duniya
- Al'ummar Kenya na makokin Daniel Rap Moi.
- Hukumar ICPC a Najeriya ta kwato kudadde.
- Matsalolin da suka sanya rufe iyakokin Najeriya ba su kau ba inji Ministan Najeriya.
von.gov.ng/hausa
- Shugabannin Afrika Sun Halarci Taron Adduar Girmama Arap Moi.
- Shirin Cimma Muradun Karni SDG Zai Magance Kalubale.
- Shugaba Buhari Ya Mika Gaisuwar Taaziyar Rasuwar Sanatan Filato Longjan.
- Mataimakin Shugaban kasa ya Sauka A Birnin Nairobi Domin Janaizar Arap Moi.
- Shugaba Buhari Ya La’anci Harin Ta’addanci A Maiduguri.
- Najeriya Ta Sake Nanata Alkawarin Ba Da Damar Satar Yaran.
- Rufe Kan Iyakar Najeriya: ECOWAS Ta Shiga Tsakani.
Leadership A Yau
- Atiku Ya Jinjina Wa Likitoci Mata Biyar ‘Yan Gida Daya.
- Kashi 87 Na Matalautan Nijeriya Na Arewa- Bankin Duniya.
- Shugaba Buhari Ya Jinjinawa Mata ‘Yan Kwallon Kwando.
- Me Ya Sa Shugaba Xi Jinping Ya Aika Da Sakwanni Sau 2 Zuwa Ga Afirka?