Labaran ranar Talata 11-6- 2019
Talata, 11 Yuni, 2019
Labaran ranar Talata 11-6- 2019

Leadership A Yau

 • Bankin AFREDIM Ya Zuba Jarin Dala Biliyan 17 A Tattalin Arzikin Nijeriya.
 • Babban Bankin Nijeriya Ya Fara Sayar Da Takardun Kudin China.
 • Shirin Gina Gidajen Najeriya: Kamfanin China Zai Zuba Jarin Dala Miliyan 300.
 • Yau Za A Zabi Shugabannin Majalisa Ta Tara.
 • Kwankwaso Ne Ya Fara Bincikar Sarki Sanusi Ba Ganduje, Cewar Hamza Darma.
 • Shugabancin Majalisar Dokoki: Gwamnonin APC Sun Goyi Bayan Takarar Lawan Da Gbajabiamila.
 • Ta’addanci: Buhari Ya Kadu Da Yawan Wadanda A Ka Kashe A Sakkwato.
 • ‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutum 100 A Mali.
 • Zaben 2019: Nasarar Buhari Na Cike Da Rikita-Rikitar Siyasa- HRW.
 • Majalisa Ta Tara: PDP Ta Bukaci Membobinta Su Zabi Sanata Ndume Da Bago.
 • Da Dimi-Diminsa: Ahmad Lawan Ya Zama Shugaban Majalisar Dattawa.
 • Ovie Omo-Agege Ne Ya Zama Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa.

 

Voa Hausa

 • Dan Shekaru 33 Ya Zama Kakakin Majalisar Dokoki A Filato.
 • Majalisar Dokokin Najeriya Ta Tara Ta Fara Aiki A Yau Talata.
 • Majalisar Dinkin Duniya Ta Yi Allah Wadai Da Harin Da Aka Kai A Mali.
 • 'Yan Adawan A Kamaru Sun Koka A Kan Yanda 'Yan Sanda Ke Hana Su Zanga Znaga.
 • Kasar Ghana Ta Shiga Fargabar Samun Harin Ta'addanci.

 

Premium Times Hausa

 • MAJALISAR KANO: Dan takarar gwamnati ya sha kaye.
 • Gogarman satar Sandar Mulkin , Omo-Agege ya zama Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa.
 • Abin kunya ne a zabi gogarman ‘yan ta-kife Mataimakin Shugaban Majalisa – Ekweremadu.
 • SHUGABANCIN MAJALISA: Dalilin da ya sa Sanatoci suka koka da tsarin zabe a asirce.
 • Haka zabe ya gada, ina taya Ahmed Lawal murna da yi masa fatan Alkhairi – Ali Ndume.
 • Sanata Lawan ya zama Shugaban Majalisar Dattawa.
 • BI MU KAI TSAYE A NAN: Gwamnonin APC da Oshiomhole sun dira majalisa.