Labaran ranar Talata 12 - 11 - 2019
Talata, 12 Nuwamba, 2019
Labaran ranar Talata 12 - 11 - 2019

Aminiya

 • Cutar pneumonia ta kashe yaran Najeriya dubu 162 a 2018 – UNICEF.
 • Majalisar Jihar Gombe ta tsige Mataimakin Shugaban Majalisar.
 • Kotu ta tabbatar da zaben Sule a matsayin Gwamnan Nasarawa.
 • An sake rufe wasu shagunan ‘Yan Najeriya a Ghana.
 • Kungiyar Ma’aikatan Jirgin Kasa ta Najeriya za ta yi zaben sabbin shugabanni.

 

Muryar Duniya

 • GUTA za ta durkusar da harkokin 'yan Najeriya a Ghana.
 • Ciwon sanyi ya kashe yara dubu 162 a Najeriya.

 

Legit.ng

 • Rufe iyakokin Najeriya: Zamu karyar da farashin shinkafa – Santus.
 • Kallo ya koma sama: Suruki ya sa Yansanda sun kama ASD, dansa da kuma Alkalin a Kaduna.
 • Yanzu Yanzu: IGP da Shugaban INEC sun sha barkonon tsohuwa a Lokoja.
 • Yanzun nan: Gobara ta tashi a fadar gwamnatin jahar Neja dake Minna.
 • Da duminsa: Kotu ta haramtawa dan takarar mataimakin gwamnan APC takara.
 • Assha: Masu garkuwa da mutane sun kashe wani dan kasuwa bayan sun karbi kudin fansa a jihar Nasarawa.
 • APC ta ce karya ne PDP ba ta yi mata zigidir ba a Zamfara.

 

Voa Hausa

 • An Kubutar Da Wani Fasto Daga Hanun Boko Haram.
 • Dan Asalin Kasar Ghana Ya Zama Dan Majalisa Mafi Karanci Shekaru A Maryland.
 • Matan Sojojin Nijar Sun Bukaci Tallafi Daga Gwamnatin Kasar.

 

Premium Times Hausa

 • Yadda Jami’o’in Najeriya ke bai wa daliban da suka fi saura bajinta kyautar kwandaloli.

 

von.gov.ng/hausa

 • Najeriya Ta Tabbatar Wa UN Na Ci Gaba Da Kyakyawar Hulda Akan Kiyaye Hadura.
 • A Ranar 26 Ga Nuwamba Za’a Kammala Kasafin Shekara Ta 2020.
 • Shugaba Buhari Yayi Kira Ga Musulmi Da Suyi Koyi Da Halayen Manzon Allah.
 • Shugaba Buhari Zai Bude Taron Kasa Da Kasa Akan Ci Gaban Kimiya.