Labaran ranar Talata 13-8- 2019
Talata, 13 Agusta, 2019
Labaran ranar Talata 13-8- 2019


Za a kwarara ambaliya a Legas da Jihohin kewaye Inji NEMA.
Komai ya kankama domin shillawar Zakzaky Indiya (Hotuna).
Jami'ar Bayero dake Kano ta samu lasisin kafa gidan Talabijin.
Zaben Kogi: Dangin Marigayi Abubakar Audu su na harin tikitin APC.
2023: Yankin arewa za ta zama butulu idan har bata mika wa kudu mulki ba – Shehu Sani.
Tambuwal ya raba ‘Goron Sallah’ naira miliyan 70 ga alhazai 3,496.
Dakarun rundunar Sojan sama sun tafka ma Boko Haram mummunan asara.
Kisan ‘yan sanda: Ku rika yin tafiya cikin farin kaya, shawarar Buratai ga sojoji.
Firimiya ya na hannun Man City, Liverpool ko Tottenham - Mourinho.
Kisan yan sanda 3: An damke babban jami'in soja da ya jagoranci harin.
Tabbatar da zaman lafiya da sauran sakonni 6 da Buhari ya yi a jawabansa na goro Sallah.
Burinmu ya cika kan shugabanmu El-Zakzaky – Kungiyar Shi'a.


Amurka Ta Tsaurara Matakan Bada Izinin Zama Kasar