Labaran ranar Talata 13/7/2021
Talata, 13 Yuli, 2021
Labaran ranar Talata 13/7/2021

DW

 • Najeriya: Canji a kan dokar aikin jarida
 • Afirka ta Kudu: Tsugunnu ba ta kare ba
 • Nijar: Sojoji sun dakile harin ta'addanci

VOA

 • Za'a Tabbatar Da Adalci A Shari'ar Nnamdi Kanu – Gwamnati
 • 'Yan Najeriya Na Bukace Da Tsarin Tattara Sakamakon Zabe Ta Yanar Gizo – Tambuwal

AMINIYA

 • Kamfanonin Sadarwa Sun Yi Asarar Masu Amfani Da Data Miliyan 1.27.
 • Majalisa Ta Ki Amincewa Da Onochie A Matsayin Kwamishinar INEC.

PREMIUM TIMES HAUSA

 • SHUGABANCIN NAJERIYA: A koma tsarin karɓa-karɓa, kowane yanki ya yi mulki shekaru huɗu kacal ya sauka –Ekweremadu.

Leadership A Yau:

 • EFCC Ta Gurfanar Da Mutum Hudu A Gaban Kotu Bisa Damfanar Miliyan 900 A Naurar PoS
 • Kotu Ta Yi Barazanar Damke Tsohuwar Minista Oduah Matukar…
 • Masu Zuba Jari Daga Waje Sun Ragu Da Kashi 27.5 Cikin Dari
 • Ranar Talata 20 Ga Yuli Za A Yi Babbar Sallah A Nijeriya –Sarkin Musulmi

Legit:

 • Gwamnatin tarayya ta kebance kimanin bilyan 5 don bibiyan Whatsapp din yan Najeriya
 • Karin Bayani: An Tabbatar da Ɓullar Sabuwar Cutar COVID19 Mai Kisa a Jihar Oyo

Rfi:

 • 'Yan ta'adda sun kashe mutane 10 a Burkina Faso
 • Najeriya da Ghana na kokarin warware matsalar Diflomasiyar dake tsakaninsu