Talata, 14 Janairu, 2020

Voa Hausa
- Kotun Koli Ta Sake Daga Ranar Yanke Hukunci Kan Zaben Kano.
- Faransa Ta Yi Alkwarin Tura Karin Dakaru Zuwa Yankin Sahel.
Premium Times Hausa
- KASHE SOJOJIN NIJAR 70: Shugaban kasar Nijar ya fatattaki babban hafsan sojojin kasar da sakataren tsaro.
- KOTUN KOLI: Za a yanke hukuncin zaben Kano ranar 20 Ga Janairu.
- BAUCHI: Akwai masu neman ganin baya na a cikin gwamnati na – Inji Bala Mohammed.
- Dubban makarantu masu zaman kansu a Kaduna basu da rajista.
- Likitocin asibitin FMC dake Abuja sun fara yajin aiki.
Aminiya
- Hadarin mota ya kashe ‘yan Kwankwasiyya uku.
- ‘Yan fashi sun kai hari a kasuwar IBB Suleja.
dw.com/ha
- An samu tsaiko a sasanta rikicin Libiya.
- Faransa da Sahel sun hadu kan yaki da ta'adda.
- Sharhi: Sake neman amincewa da juna a yankin Sahel.
Muryar Duniya
- Haftar ya fice daga zauren kulla yarjejeniyar zaman lafiyar Libya.
- Amurka za ta rage yawan sojinta da ke nahiyar Afrika.
Leadership A Yau
- Shari’ar Gwamnoni: An Tsaurara Tsaro A Kotun Koli.
- Sai Ranar Litinin Za A Yanke Hukunci Kan Zaben Abba Gida-Gida Da Ganduje- Kotun Koli.
- An Samu Tsaiko A Sasanta Rikicin Libiya.
- CGTN Ya Bankado Karyar Da CNN Ta Yi Kan Zargin Rushe Kaburburan ‘Yan Kabilar Uygur a Xinjiang.
- Cibiyar Bunkasa Noma Ta ‘Appeals Project’ Ta Horar Da Matasa A Kano.
- Sarkin Katsina Ya Yi Kira Ga Katsinawa Kan Zirga-zirgar Yara.
- Rigakafi: Karamar Hukumar Dandume Ta Kafa Kwamitin Gaggawa.
- Rundunar ‘Yan Sanda Ta Tabbatar Da Sace Dagaci A Kano.
- Real Madrid Ta Jinjinawa Valverde Bayan Lashe Kofin Spanish Super Cup.
- Zakarun Afrika: TP Mazambe Da Mamelodi Sun Je Wasan Gaba.