Labaran ranar Talata 15- 10- 2019
Talata, 15 Oktoba, 2019
Labaran ranar Talata 15- 10- 2019

Legit.ng

 • Rufe iyakar kasar: An bukaci manoma da kada su kara farashin shinkafa.
 • 'Yan takarar APC tarin 'yan ta'adda ne da 'yan kungiyar asiri, inji gwamnan PDP.
 • Kotu ta tsare wani tsoho mai shekaru 72 da ya yi wa 'yar cikinsa ciki.
 • Ali ya ga Ali: Saraki ya hadu da Osinbajo da Tinubu a Lagas.
 • Rashin tashoshin ruwa ne yake dakatar da aikin kamfanin Dangote – LCCI.
 • Bidiyon Aisha Buhari a cikin Aso Villa ya na cigaba da jawo ce-ce-ku-ce a Najeriya.
 • Gwamnonin jahohin Inyamurai zasu goga gemu da gemu da Buhari kan wata babbar bukata.
 • Rajista biyu: ‘Yar takara ta na neman kotu ta hana Bello da APC tsayawa zabe.
 • Cutar shawara tana yin dauki dai dai a Bauchi, ta kashe mutuane 22.
 • IGR: Gwamna El-Rufai ya na harin Naira Biliyan 51 zuwa karshen bana.

 

Leadership A Yau

 • Cinikin Waje Na Kasar Sin Ya Ci Gaba Da Ba Da Tabbaci Ga Tattalin Arzikin Duniya.
 • Ciwon Ciki Lokacin Al’ada): Dalilai Da Maganinsa.
 • An Bude Sabon Babi Wajen Raya Dangantakar Dake Tsakanin Sin Da Nepal.
 • An Binciko Kudin Da Barayin Nijeriya Suka Sata Tun Daga Samun ’Yanci.
 • Kwastam Sun Samu Biliyan N4.99 Cikin Watan Satumba A Filin Jirgin Legas.
 • Fusatattun Matasa Sun Banka Wa Wasu ‘Yan Fashi Biyu Wuta.
 • Dan Sanda Ya Harbi Mai Mota Saboda Ya Wuce Shi.
 • Kotu Ta Daure Dan 24 Bisa Satar Waya.
 • Daliba Ta Gurfana A Kotu Bisa Kashe Dan Shekara 17.
 • Kwamitin Majalisar Katsina Na Son Kammala Kasafin Kudin Kananan Hukumomi Da Masarautu.
 • Bankin Duniya Zai Kashe Miliyan N500 A Yankunan Matsalar Tsaro.

 

Voa Hausa

 • Najeriya Ba Ta Ci Bashin Da Ya Fi Karfinta Ba - Hon. Hafizu Kawu.

 

Premium Times Hausa

 • Fitina Bacci Ta Ke Yi, Kuma Allah Ya La’anci Mai Ta Da Ita, Daga Imam Murtadha Gusau.

 

dw.com/ha

 • Mozambik na zaben shugaban kasaز
 • Najeriya: An kubutar da 'yan makaranta 70.