Labaran ranar Talata 16-7- 2019
Talata, 16 Yuli, 2019
Labaran ranar Talata 16-7- 2019

Leadership A Yau

 • Sarkin Gwoza Ya Koma Fadarsa Bayan Shekara Biyar Da Tserewa Hare-Haren Boko Haram.
 • Hajjin 2019: Maniyyata 1, 800 Ne Za Su Yi Hajji Daga Zamfara.
 • Hare-Haren ‘Yan Bindiga Na Dakushe Nasarar Buhari – Farfesa Soyinka.
 • Buratai Ga Sojoji: Kar Ku Ragawa ‘Yan Bindiga.
 • Nijeriya Ba Za Ta Sake Lamuntar Kashe ‘Yan Kasarta A Afrika Ta Kudu Ba -Shugaban Majalisar Dattawa.
 • NEMA Ta Tallafawa Manoma 21,000 A Adamawa.
 • Gwamnan Zamfara Ya Bukaci Sabon Kwamandan Rundunar Soja Kan Tabbatar Da Tsaro.
 • Gwamnatin Burundi Ta Dauki Matakan Dakile Cutar Ebola.
 • Gwamna Makinde Na Oyo Ya Bayyana Kadarorinsa.
 • An Sace Daraktan Kasafin Kudin Jihar Zamfara A Kaduna.
 • An Gano Kudin Da Mutum Biyu Su Ka Boye A Bankuna Biyu Na Najeriya.
 • RIFAN Za Ta Maka Manoman Shinkafar Da Su Ka Ki Biyan Bashi A Kotu.
 • Nijeriya Ta Gano Hanyoyin Kudin Shiga 22.
 • Sundukan Kayan Gyaran Lantarki Sun Yi Layar Zana A Tashar Jirgin Ruwa.
 • Shirin N-Power Ya Lashe Naira Biliyan 279, Cewar Gwamnatin Tarayya.

 

Legit.ng

 • APC zata gushe a Edo idan aka tursasa Obaseki barin ta – Babban jigon jam’iyyar.
 • Shaidan PDP ya bayyana abinda mahaifinsa ya fada masa a kan asalin Atiku.
 • Yanzu-yanzu: Majalisa za ta tantance CJN Tanko Muhammad a ranar Laraba.
 • Buhari yana ganawa da tawagar NMA a fadar Aso Rock.
 • Gwamna Ganduje yayi sabbin nade-nade masu muhimmanci a gwamnatinsa.
 • Ganduje ya cika alkawarin da yayi, ya ba Zainab da Ibrahim N6m.

 

Aminiya

 • ‘Yan sanda sun kama makiyaya 3 da ake zargi da kashe manomi a Ogun.

 

Premium Times Hausa

 • Kada a maida rasuwar Olakunri Siyasa mana – Buhari.
 • HAJJIN BANA: Aƙalla Alhazai 6,856 suka sauka garin Madina daga Najeriya.

 

Voa Hausa

 • Rundunar Tsaron Farin Kaya Ta Yi Babban Kamu A Nasarawa.

 

Muryar Duniya

 • Gwamnatin Mali ta yi watsi da tayin shiga tattaunawa da 'yan ta'adda.