Talata, 17 Disamba, 2019

Muryar Duniya
- An kashe 'yan jaridu 49 a wannan shekarar-RSF.
- Dimokuradiyya: Buhari ya koka kan tsaikon zartas da hukuncin kotuna.
- Za mu bai wa Buhari izinin karbo bashin Dala biliyan 30-Lawan.
Premium Times Hausa
- HATTARA DAI BUHARI: Kasafin 2020 Dankare Yake Da Gidoga Da Harkallar Naira Bilyan 264.
- Ministan Abuja ya yarda cewa korar KEKE NAPEP daga Abuja ya haifar da kunci.
- Majalisar Dattawa za ta amince Buhari ya kara jido bashin dala bilyan 30 –Lawan.
Dw.com/ha
- Kiir da Machar ne shirin kafa gwamnati.
- 'Yan jarida 49 sun hallaka a duniya.
- Taron duniya na farko don duba halin da 'yan gudun hijira ke ciki.
Voa Hausa
- Ana Daukar Matakan Dakile Ayyukan Cin Zarafin Mata A Najeriya.
- 'Yan awaren Kamaru Sun Yi Awon Gaba Da 'Yan Takarar Majalisa 40.
- "Har Yanzu Akwai Burbushin Boko Haram".
- Magoya Bayan Trump Sun Lashi Takobin Kare Shi A Batun Tsige Shi.
- An Ceto Wasu 'Yan Mata Da Aka Yi Yinkurin Safararsu Zuwa Saudiyya.
- Nijar Ta Yi Karin Bayani Game Da Harin Inates.
von.gov.ng/hausa
- Najeriya Ta Kaddamar Da Kwamiti Akan Tsarin Watsa Shirye-Shirye Na Kasa 2020-2025.
- Majalisar Dattawa Ta Kuduri Anniyar Yaki Da Rashawa.
- Tawaga Ta Bukaci Hadain Gwuiwa Da Japan Akan Kayayyakin Aiki.
- Minister Ta Jinjina Wa Shugaba Buhari Na Cika Shekaru 77.
- Ana Zanga-Zangar Kin Tazarce A Gambia.
- Arsenal Ta Fusata City kan Arteta, Ancelotti Zai koma Ingila.