Labaran ranar Talata 17- 9- 2019
Talata, 17 Satumba, 2019
Labaran ranar Talata 17- 9- 2019

Premium Times Hausa

 • KATSINA: ’Yan bindiga sun kara sakin ‘yan mata 9 da yaro 1.
 • KARIN ALBASHI: Har yau Gwamnati ta kasa cimma matsaya daya.
 • Gwamnati tayi wa wadanda suka dawo daga Afrika Ta Kudu Goma Ta Arziki.
 • AMBALIYA: Ruwa zai mamaye sassan Kudancin Najeriya – Rahoton NIHSA.
 • WHO da EU sun tattauna hanyoyin inganta rigakafi a kasashen Afrika.
 • CHAMPIONS LEAGUE: Wa zai lashe kofi, wa zai lashe baki?.
 • Idan ba Allah ya kiyaye bane wasu za su mutu suna kiran Buhari maimakon sunan Allah, Daga Kais Daud.

 

Legit.ng

 • APC ta dakatar da wani dan majalisar jihar Kebbi.
 • Buhari ya kafa wata kwamiti da za ta kwakulo bashin naira tiriliyan 5 daga hannun mutane 20.
 • Kwamitin tattalin arziki: Wata jam’iyyar adawa ta yabawa Buhari a dalilin zaben Soludo.
 • Korafin Aisha Buhari: EFCC ta fara binciken a kan tafka badakala a cikin shirin NSIP a jihohin arewa 2.

 

Muryar Duniya

 • Kasashen Najeriya Nijar da Chadi za su hada hannu don inganta noma.

 

von.gov.ng

 • Hukumar Shawarwarin Tattalin Arziki Ta Maye Gurbin Tawagar Tattalin Arziki.

 

Voa Hausa

 • Kwararru Sun Nemi a Magance Matsalar Shaye-Shaye a Najeriya.
 • 'Yan Najeriya Na Iya Ci Gaba Da Zama A Afirka Ta Kudu – Jakada.
 • Italiya Ta Kama Mutanen Da Ake Zargi Da Azabtar Da Bakin Haure.

 

BBC Hausa

 • Hankalin mazauna Abuja ya tashi game da satar mutane.
 • Afirka ta Kudu ta nemi gafarar Najeriya.
 • 'Abin da ya sa mutane ba sa tsawon rai a Chadi idan aka kwatanta da Finland'.