Labaran ranar Talata 18 - 02 - 2020
Talata, 18 Faburairu, 2020
Labaran ranar Talata 18 - 02 - 2020

dw.com/ha

 • Shekaru 10 bayan kaddamar da juyin mulki.
 • Pompeo ya kammala rangadi a Afirka.
 • EU: Haramcin safarar makamai a Libya.

 

Voa Hausa

 • Takaddamar Masarautar Kano Na Bukatar Dabarun Diflomasiyya.
 • Majalisar Kolin Harkokin Shari’ar Musulunci Ta Najeriya Ta Kalubalanci Shekau.
 • Nijar: Hukumar Zabe Ta Lashi Takobin Hukunta Masu Satar Rajista.
 • Gwanmnatin Amurka Ta Nanata Kudirin Yaki Da Cin Hanci A Nahiyar Afirka.
 • Najeriya: Ana Zargin Wasu Jami'an Tsaro Da Yin Fashi.
 • EFCC Ta Ce Almundahana ce Babbar Matsalar Najeriya.
 • Coronavirus: Har Yanzu Adadin Masu Mutuwa Na Ci Gaba Da Karuwa.

 

Premium Times Hausa

 • Tsadar rayuwa ta kara tsamari da kashi 12.13% cikin watan Janairu – NBS.
 • DAMBARWAR ZABEN IMO: Ihedioha ya roki kotu ta kara masa lokacin gabatar da hujjoji.
 • Gwamnati za ta shuka itatuwa miliyan uku a 2020.
 • LITTAFIN FARIDA: Yadda aka rika gasa wa Lawan Gwadabe azaba ba da laifin sa ba -Farida Waziri.
 • Mutanen gari sun yi wa basaraken da ya gwaggwabji wani basarake zanga-zanga.
 • RASHIN TSARO: An kashe mutum 1,013 cikin 2019 a Neja-Delta – Rahoto.
 • HAUSA BA DABO BACE: Bahaushe Mai ‘Ya’ya Da Yawa!.

 

Muryar Duniya

 • Tilas a baiwa mazauna kudancin Kamaru kariya – Rawlings.
 • Hukumar WAHO ta bayyana shirin rigakafin annobar Corona a Afrika.
 • Ba za mu iya korar hafsoshin tsaron Najeriya ba-Fadar Buhari.
 • Kotun Koli ta nada alkalan sake sauraron karar zaben Zamfara.
 • NFF ta baiwa Amokachi shugabancin kula da koca-kocai.

 

Leadership A Yau

 • ICPC Ta Bukaci Ma’aikatun Gwamnati Su Yi Koyi Da NIS A Kan Yaki Da Rashawa.
 • Bayelsa: Sylba Ya Nemi Gafarar Buhari Da Aisha.
 • Sarkin Gombe Ya Tabbatar Wa Muhammad Baba Sarautar Dan Adalan Gombe.
 • ’Yan Sanda Sun Ceto Daya Daga Cikin Ma’aikacin JAMB Da Aka Sace.
 • Hadarin Mota Ya Ci Rayukan ’Yan Rakiyar Amarya 22 A Katsina.
 • Yau Za A Yaye Sababbin Dalilan EFCC A Kaduna, In Ji Magu.