Labaran ranar Talata 18-6- 2019
Talata, 18 Yuni, 2019
Labaran ranar Talata 18-6- 2019

Leadership A Yau

 • Al’ummar Duniya Za Su Zarce Biliyan Tara A 2050 -Majalisar Dinkin Duniya.
 • Kwalejin Kimiyya Ta Kebbi Ta Hana Dalibai 7,000 Rubuta Jarabawa Saboda Rashin Biyan Kudin Makaranta.
 • ‘Yan Bindiga Sun Harbe Yara Uku A Kaduna.
 • Yara Miliyan 8 Ne Ba Su Zuwa Makarantar Boko A Jihohin Nijeriya 10 –UNICEF.
 • Boko Haram Ta Yi Amfani Da Yara 53 Wajen Hare-haren Kunar Bakin Wake-UNICEF.
 • Shugaban Faransa Ya Bukaci Iran Ta Kara Hakuri Kan Yarjejeniyar Nukiliyarta.
 • An Cire Nijeriya Daga Gasar Cin Kofin Duniya Ta Mata.
 • Shari’ar Gwamnan Osun: Cikin Wasu Gwamnonin ‘Inconclusibe’ Ya Duri Ruwa.
 • Rashin Samun Ingantaccen Ilimi Ya Jefa Fulani Ta’addanci A Najeriya – Shugaban Kungiya.
 • Dalibin Da A Ke Zargi Da Fashi Da Makami Ya Shiga Hannu.
 • Kotu Ta Yi Wa Matashi Daurin Wata Shida Bisa Satar Buhun Goro.
 • Asusun IFAD Ya Tallafa Wa Manoma A Yankunan Guri Da Kafin Hausa.
 • A Gaggauta Tura Dokar Man Fetur, In Ji PENGASSAN.
 • TCN Ta Danganta Rashin Kyakyawan Shugabanci Da Matsalar Wutar Lantarki A Nijeriya.
 • TSA: Gwamnatin Tarayya Ta Adana Caji Na Bankuna Naira Biliyan 128.
 • Yarjejeniyar Musayar Kudi Da China Ba Ta Shafi Kayan Da Aka Haramta Ba – CBN.
 • Guguwa Ta Lalata Gidaje Sama Da Dubu A Zamfara.
 • ’Yan Fashi Sun Kashe ’Yan Acaba Biyu A Kaduna.
 • Sabbin ’Yan Majalisar Bauchi Sun Cancanci A Yi Musu Adalci – Hon. Soro.
 • Cibiyar CCD Ta Shirya Taro Kan Yadda Nakasassu Za Su Yaki Rashawa A Kano.
 • APC Na Zargin Ana Shirya Mata Makarkashi Kan Zaben Kakakin Majalisar Bauchi.
 • ’Yan Nijeriya Sama Da 500 Sun Sami Aikin Lafiya Kyauta A Jihar Kuros Riba.
 • Gbajabiamila Ya Kaddamar Da Kwamitoci Uku.
 • Mutane 30 Sun Mutu, 42 Sun Jikkata A Fashewar Boma-bomai A Jihar Borno – SEMA.
 • Binuwe: Kungiyar Tsofaffin Sojoji Ta Yaye Mutum 295 Da Suka Samu Horo Kan Tsaro.

 

Legit Hausa (Naij.com)

 • Yanzu Yanzu: Buhari da gwamnonin APC na cikin ganawa a fadar Shugaban kasa.
 • Harin Masallaci: An daure wanda ya yada labarin kisan Musulmai 50 a shafin zumunta.
 • Za a binciki Sanatoci da yan majalisu Naira biliya 900 na ayyukan karya.
 • Ganduje ya yi magana kan N6.8m da aka ce gwaggon biri ya hadiye a Zoo.
 • Wani Takwara na ne ya ce Mutanen kudu za su karbi mulki inji Lawan.
 • Hukumar ICPC za ta binciki aiyukan mambobin majalisar wakilai da sanatoci a jihohi 12.

 

Premium Times Hausa

 • Cewa wai goggon biri ya hadiya miliyan 6 a Kano zuki tamallen ‘yan jarida ne – Ganduje.
 • Gbajabiamila ya gwasale Oshiomhole, zai nada ‘yan PDP shugabancin kwamitoci.
 • Mahara sun kashe mutane uku a Kaduna – ‘Yan sanda.
 • NCDC ta hada hannu da RKI domin samar da kiwon lafiya na gari a Najeriya.

 

Voa Hausa

 • Dillalan Shanu Da Kayan Abinci Na Barazanar Yajin Aiki.
 • 'Yan Sintiri A Adamawa Sun Kama 'Masu Satar Mutane.