Labaran ranar Talata 2-7- 2019
Talata, 2 Yuli, 2019
Labaran ranar Talata 2-7- 2019

Premium Times Hausa

 • Shugaban hukumar NACA ya ajiye aiki, Buhari ya nada sabo.
 • Masu garkuwa da mutane sun sako magajin garin Daura, Musa.
 • SUNAYE: Lawal ya bayyana Sabbin shugabannin majalisar Dattawa.
 • APC ta zabi Hon. Doguwa Shugaban Masu Rinjaye.
 • HAJJI 2019: Abubuwa 8 da maniyyata za su fuskanta a Hajjin bana – NAHCON.
 • Wanke hannuwa da ruwa ba tare da sabulu ba baya kau da datti – Inji UNICEF.

 

BBC Hausa

 • Yadda aka ceto surukin dogarin Buhari a Kano.
 • An ceto Magajin Garin Daura daga masu satar mutane.
 • Buhari ya kori shugaban hukumar inshorar lafiya.

 

Muryar Duniya

 • Harin ta'addanci ya hallaka Sojin Nijar 18.
 • Magajin garin Daura ya kubuta daga masu garkuwa da mutane.
 • Daular Larabawa ta nemi sulhu tsakanin Soji da farar hula a Sudan.

 

Voa Hausa

 • Hukumar NSCDC Ta Kama 'Yan Fashi Da Makami Har 33.
 • Mutanen Taraba Sun Nuna Damuwa Ga Dokar Hana Fita.
 • Hukumomin Jihar Inugu Sun Karyata Batun Korar Fulani Makiyaya A Jihar.
 • Mutane 11 Sun Mutu A Sabuwar Zanga-Zanga A Sudan.
 • Amurka Ta Yi Allah Wadai Da Cin Zarafin Masu Zanga Zanga A Sudan.

 

Aminiya

 • Hukumar DSS ta wanke mutum 21 da zasu samu mukaman ministoci.
 • An kama dan fasakwabrin da ya kashe jami’in Kwastam a Ogun.
 • Jami’ar UNIZIK ta kori malami saboda shaidar karatun digirin bogi.
 • Jami’an tsaron sun kama masu garkuwa da mutane 9 a jihar Kogi.