Labaran ranar Talata 20- 8- 2019
Talata, 20 Agusta, 2019
Labaran ranar Talata 20- 8- 2019

Leadership A Yau

 • El-Rufai Da Ashiru: Kotun Sauraren Kararrakin Zaben Gwamna Za Ta Ajiye Ranar Yanke Hukunci.
 • Gwamnatin Katsina Ta Kashe Naira Biliyan 6.4 Wajen Gina Magudanan Ruwa- Masari.
 • Mahajjata 2, 737 Sun Dawo Gida Nijeriya.
 • NFF Za Ta Shiga Gaba Domin Ganin FIFA Ta Sauya Matsayarta Kan Siasia.
 • EFCC Ta Kai Samame Gidan Tsohon Gwamnan Legas.
 • Pogba Ya Haramta Wa Manchester United Nasara Kan Wolves.
 • Damfarar Jinin Mutane A Asibitin Dalhatu Araf.
 • Buhari Ga Ministoci: Zan Dogara Da Ku.
 • PDP Ta Fara Tantance Masu Zawarcin Kujerar Gwamnan Kogi Da Bayelsa.
 • Shekarata Biyar Ban Yi Layya Ba, Cewar Shugaban Majalisar Malaman Kano.
 • ‘Yan Sanda Sun Tsinto Gawar Macen Da Aka Yasar A Kwalbati.
 • Dakin Yunbu Ya Ruftawa Matashi, Ya Kashe Matarsa A Jigawa.
 • Jiragen Ruwa 15 Dauke Da Man Fetur Sun Shigo Nijeriya.
 • Dalilin Buhari Na Shelar Kwace NEPA.
 • Manoma Dubu Sha Daya Zasu Amfana Daga Shirin Bunkasa Aikin Gona.
 • An Tura Wa Kamfanin Dangote Sunayen Hazikan Dalibai 296 Na Jami’ar Kano.
 • Zuba Jari A Nijeriya Daga Waje Ya Ragu.
 • Shugaban Hukumar Ruwa Ta Kaduna Ya Shawarci Matasa Su Rungumar Sana’oin Hannu.

 

Premium Times Hausa

 • Mahara sun kashe mutane hudu a Katsina.
 • BAKON DAURO: Yara sama da miliyan 26 na cikin hadarin kamuwa da cutar a Najeriya –NPHCDA.
 • EFCC ta kai farmaki gidan Ambode, tsohon gwamnan Legas.
 • Gogarman masu garkuwa Hamisu Wadume ya shiga hannu.
 • Masu bautar kasa uku sun rasu a hadarin mota a Katsina.

 

Voa Hausa

 • NAHCON Za Ta Binciki Musabbabin Zanga Zangar Wasu Maniyyata Hajji.
 • Mutum 15 Ke Mutuwa a Titunan Najeriya a Kullum – Rahoto.
 • Tsokacin Masana Kan Kalaman Buhari a Taron Ministoci.
 • Sudan: Al-Bashir Ya Karbi Kudade Daga Saudiyya.

 

BBC Hausa

 • Kotu ta yanke wa Ayuk Tabe hukuncin daurin rai-da-rai.
 • Tunde Fowler: Dalilan da gwamnatin Jonathan ta fi samun kudin shiga.

 

Aminiya

 • An kama gawurtaccen mai garkuwa da mutane, Hamisu Wadume.