Litinin, 20 Disamba, 2021

Labaran ranar Talata 20/12/2021
DW
- Nijar ta cika shekaru 63 da zama Jamhuriya.
- Faransa na kokarin wanke kanta a kan kisa a Nijar.
- Rikici ya kashe mutane 38 a Najeriya.
VOA
- Gwamnatin Tarraya Da Jihohi Sun Raba Naira Biliyan 676 Daga Asusun FAAC A Watan Nuwamba.
- Da Kudadden Shiga Jirgin Kasa Na Abuja Zuwa Kadduna A Ke Aikin Legas Zuwa Badun – Amaechi.
- Hare-haren Kaduna Sun Sa Buhari Bakin Ciki – Garba Shehu.
- Rikicin Kabilanci Ya Yi Sanadin Asarar Rayuka A Jihar Nasarawa.
- Biden Zai Yi wa Amurkawa Jawabi Kan Yadda Za A Tunkari Nau’in Omicron.
AMINIYA
- Adadin Wadanda Suka Mutu A Guguwar Philippines Ya Haura 200.
- Ya Zama Tilas A Yaba Wa Buhari —Majalisar Dattawa.
PREMIUM TIMES HAUSA
- Najeriya ce mafi ƙarancin yawan jami’an horas da manoma dabarun noma a Afrika – Rahoton TASAI.
- SHUKA A IDON MAKWARWA: Yadda Ma’aikatar Gona ta kasa yin bayanin yadda ta yi da naira biliyan 48 cikin 2019.
- ZABEN IPI: Buhari ya taya Babban Editan PREMIUM TIMES murnar zama Shugaban Cibiyar IPI ta Duniya, Reshen Najeriya.
Leadership Hausa:
- Ban Yi Nadamar Zabar Nijeriya A Kan Jamus Ba– Balogun.
- Yadda Rashin Tsaro Ke Barazana Ga Masu Sana’ar POS.
- Hukumar Abuja Ta Rusa Gidajen Karuwai Da Masu Laifi A Wuse.
- Gwamnan Gombe Ya Rattaba Hannu A Kasafin Kudin Shekarar 2022.
Legit:
- Rashin 'Tarbiyya' Ne Yi Wa Shugaba Buhari Mummunan Addu'a, Tsohon Ɗan Takarar Shugaban Ƙasa.
- Jerin tafiye-tafiye 9 da shugaba Buhari ya yi zuwa kasashen waje a shekarar 2021.
- Gwamnatin Jihar Kaduna ta haramta yin taron bukukuwa a harabar makarantu.
Rfi:
- Faransa ta soke wasan wuta na sabuwar shekara saboda Omicron.
- NLC ta sha alwashin yin zanga-zangar adawa da cire tallafin mai.
- Babbar jam'iyyar adawa ta kalubalanci sakamakon zaben Gambia a Kotu.