Labaran ranar Talata 21- 01 - 2020
Talata, 21 Janairu, 2020
Labaran ranar Talata 21- 01 - 2020

Legit.ng

 • An nemi Femi Fani-Kayode an rasa a shari’ar badakalar Dala biliyan 2.1.
 • Likitoci biyu, marar lafiya daya sun mutu bayan bullar wata sabuwar cuta a Kano.
 • Atiku ya yi magana a kan hukuncin kotun koli a jihohin arewa 4.
 • Babban Limamin Jami’ar A.B.U Zariya, Imam Abubakar Musa ya rasu.
 • Gwamna Zulum ya yi tattaki zuwa Chadi, ya gana da rundunar kasa da kasa.

 

Premium Times Hausa

 • SHAWARAR PANTAMI: Matasa su rika fifita kwarewar fasahar zamani fiye da kwas din digiri.
 • KOTUN KOLI: “Da APC ba ta ci Kano da Filato ba, da mun shiga tsilla-tsilla” – Buhari.
 • HARKALLAR MALABU: EFCC ta tanadi guduma 19 domin dukan Adoke a kotu.
 • INEC ta ki amincewa da janyewa zaben ‘inconclusive’ da Minista Akpabio ya yi.
 • Buhari ya bayyana wa Shugaban Ghana dalilan rufe kan iyakokin Najeriya.
 • Buhari ya nemi Ingila ta koro gudaddun ‘yan Najeriya masu ‘kashi a baya’.
 • Kungiyar ‘Yan Ta’addan Ansaru Ta Dauki Alhakin Kaiwa Tawagar Sarkin Potiskum Hari, Daga Imam Murtadha Gusau.

 

Aminiya

 • Sama da ’yan Najeriya miliyan 60 ba su iya rubutu da karatu ba.
 • Ba yanzu za a bude boda ba-Shugaba Buhari.

 

Muryar Duniya

 • Cutar da ake kyautata zaton Lassa ce ta hallaka likitoci a Kano.
 • Ana cin nasara a yaki da 'yan bindiga a Najeriya.
 • Ba yanzu zan bude iyakoki ba – Buhari.
 • Sama da 'yan Najeriya miliyan 60 ba su iya rubutu da karatu ba.

 

Leadership A Yau

 • ‘Sama Da ‘Yan Nijeriya Miliyan 60 Ba Su Iya Rubutu Da Karatu Ba’.
 • Ba Za Mu Bude Iyakokin Nijeriya Yanzu Ba- Buhari.
 • Limamin Jami’ar ABU Ya Rasu Yana Da Shekara 110.
 • Ya Dace A Kara Habaka Cudanyar Tattalin Arzikin Duniya.
 • Nijeriya Za Ta Tallafawa Kasar Guinea Gina Matatar Man Fetur.
 • Gambia Ta Sha Alwashin Kama Tsohon Shugaban Kasar Jammeh.
 • Rasha Na Mai Da Hankali Sosai Kan Bikin Murnar Sabuwar Shekara Ta Kasar Sin Da CMG Zai Gabatar.
 • Sin Za Ta Ci Gaba Da Ba Da Jagoranci Ga Dunkulewar Tattalin Arzikin Duniya Bai Daya.
 • Karo Na Hudu Ne An Gudanar Da Atisayen Gwajin Shirye-Shiryen Murnar Bikin Bazara Na Shekarar 2020.
 • Gwamnan Bauchi Ga Tsohon Gwamna: Ka Zo Ka Taya Ni Gyara Barnarka.
 • Kotun Koli: Ku Ba Ni Hadin Kai – Ganduje Ya Roki ’Yan Adawa.
 • A Daidaita Sahun Ilimi A Kano Kafin Na ’Yan Babura – Dr. Bala.