Labaran Ranar Talata 22/6/2021
Talata, 22 Yuni, 2021
Labaran Ranar Talata 22/6/2021

RFI:

 • Tattalin arzikin duniya ya samu tagomashi bayan Korona
 • Dakatarwar da ECOWAS ta wa Mali na nan daram

Leadership A Yau:

 • Gwamnatin Tarayya Za Ta Sasanta Da Kamfanin Twitter
 • Buhari Ya Amince Da Kafa Sabbin Jami’o’in Fasaha Da Kiwon Lafiya 5
 • Dalibai Da Malamai Sun Koma Kwalejin Fasaha Ta Nuhu Bamalli Cikin Dar-dar
 • Hadaddiyar Daular Larabawa Ta Sake Hana Jigilar Jirage Daga Nijeriya

PREMIUM TIMES HAUSA:

 • BARNO: Yadda sojojin Sansanin Kumshe su ka murƙushe maharan ƙunar-baƙin-wake
 • GA ƘOSHI GA KWANAN YUNWA: Najeriya ta yi cinikin fetur da gas na dala biliyan 418.544 cikin shekaru 10 –NEITI
 • ‘Yan Najeriya sun yi wa Korona ‘Zilliya’, bata kama kowa ba ranar Lahadi a karon farko tun Faburairun 2020
 • RANAR CUTAR SIKILA TA DUNIYA: Duk shekara ana haifar jarirai 150 dake dauke da ciwon a Najeriya

DW:

 • Gwamnatin Najeriya na shirin bude tattaunawa da masu ruwa da tsaki cikin rikicin da ya hallaka rayuka a yankin Kudu maso Gabashin da ke kallon sake tashin fatalwar Biafra.
 • Ethiopiya na zaben 'yan majalisa

VOA

 • Dakarun Najeriya Sun Sake Kubutar Da Karin Wasu Daliban Kebbi
 • Shugabannin Fulani A Najeriya Sun Yi Allah Wadai Da Gargadin Igboho
 • Wadanda Suke Jira Najeriya Ta Wargaje Za Su Ji Kunya – Osinbajo
 • Tsohon Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan Ya Sami Sabon Mukami
 • Ghana Ta Nemi Taimakon Dakarun Ruwan Najeriya

Legit:

 • ASUU: Gwamnatin Tarayya ta yi wa Malaman Jami’a da ke shirin komawa yajin-aiki raddi
 • Sanata Rochas Okorocha ya fadawa Ibo gaskiya game da masu zugasu a kan a barka Najeriya