Labaran ranar Talata 23- 7- 2019
Talata, 23 Yuli, 2019
Labaran ranar Talata 23- 7- 2019

Leadership A Yau

 • Buhari Ya Aikawa Majalisa Da Sunayen Sabbin Ministoci.
 • Akwai ‘Yan Gudun Hijirar Kasar Kamaru 40, 000 A Nijeriya- Majalisar Dinkin Duniya.
 • Hukumar FRSC Ta Kara Wa Jami’anta 64 Mukami.
 • Dangin Jonathan Da Ma’aikatan Gidansa Sun Sace Ma Sa Naira Miliyan 300.
 • Za Mu Tabbatar Da Tsaron Lafiyar Manoma A Nasarawa – Gwamna A.A. Sule.
 • Kotun Koli Ta Ki Amincewa Da Sake Duba Hukuncin Zaben Zamfara.
 • Kungiyar Kimiyya Ta Kasa Ta Karrama Shugaban Kwalejin Kimiya Da Fasaha Ta Abdu Gusau.
 • Kano: Dalilin Da Ya Sanya DPR Ta Garkame Gidajen Sayar Da Man Fetur 25.
 • Mutumin Da Ya Dare Jirgin Azman Dan Kasar Nijar Ne – Hukumar FAAN.
 • Bankin Duniya Da Bauchi Za Su Kaddamar Da Shirin Samar Da Ruwa.
 • Kamfanin TCN Zai Dakatar Da Tura Wa Jihar Kano Wutar Lantarki.
 • Gwamnatin Kano Za Ta Tsaurara Kan Haraji, In Ji Ganduje.
 • Farashin Tumaturi, Shinkafa Da Doya Ya Ragu, In Ji NBC.
 • Bai Kamata Ighalo Ya Yi Ritaya Ba, Cewar Tijjani Babangida.
 • Manchester United Ta Na Magana Da Lille Domin Sayen Pepe.
 • An Raba Kofin Zakarun Africa.
 • Kotu Ta Dakatar Da Majalisar Kasa Daga Yunkurin Karbe Majalisar Dokokin Bauchi.

 

Voa Hausa

 • Babbar Kotu A Jihar Bauch Ta Hana Majalisar Wakilai Bincike.
 • Hukumar Kwastam Tayi Kamen Haramtattun Kaya Na Fiye Da Miliyan 100.
 • 'Yan Keke Napepe Sun Fara Yajin Aikin Gama-gari A Jihar Adamawa.
 • Kungiyar Miyetti Allah Taki Amincewa Da Sabon Shirin Gwamnati.
 • Wadanda Suka Mutu A Rikicin 'Yan Shi'a A Abuja Ya Karu.
 • Kim: Muna Tauna Tsakuwa Ne Don Shaidawa Aya Karfin Mu.

 

BBC Hausa

 • Buhari ya fitar da sunayen sabbin ministocinsa.
 • Ba ma yi wa 'yan sanda katsalanda kan Shi'a – Sojoji.
 • 'Haramta kungiyar 'yan Shi'a ta IMN ba mafita ba ce'.
 • Zaben Kano: Abba ya gabatar da shaida 241 kan Ganduje.
 • Sulhu tsakanin 'yan banga da Fulani ya yi nasara a Zamfara – Matawalle.

 

Premium Times Hausa

 • Abin da ya hana a fara aiki da sabon tsarin albashi gadan-gadan – Shugabar Ma’aikata.
 • ZABEN KANO: Ganduje da APC sun roki kotu kada ta karbi tulin shaidu 241 da Abba Yusuf ya gabatar.
 • SUNAYEN SABBIN MINISTOCI: Buhari ya aika da sunaye 43 majalisar dattawa.
 • RASHIN JITUWA: Wa ya kashe kanin sa da wuka a Kano.

 

Aminiya

 • Majalisar dattawa ta dage ranakun tantance Ministoci.
 • Sunayen Ministocin Buhari da majalisa zata tantance.
 • Gwamnatin Gombe za ta kashe Naira miliyan 110 don magance matsalar ruwan sha a jihar.
 • Makarantar Little Angel ta yaye dalibai 28 a Katsina.