Talata, 24 Disamba, 2019

Muryar Duniya
- Saboda akidar addini ake tuhumar El-Zakzaky- Shi'a.
- Kwastam ta tara makuden kudade duk da rufe iyakokin Najeriya.
- Ana neman tsohon madugun 'yan tawaye ruwa a jallo.
- Gwamnatin Najeriya ta yi umarnin sakin Dasuki da Sowore.
Premium Times Hausa
- MAI HAKURI SHI KAN DAFA DUTSE: Hukumar SSS na shirin sakin Dasuki da Sowore.
- Ministan Lantarki ya dakatar da Shugabar Raba Lartarki a Karkara.
- Yadda ma’aikatan NEMA suka yi watandar kayan abincin ‘yan gudun hijira, su kuma suna can suna fama da matsanancin yunwa.
- ‘Yan bindiga sun kai hari kusa da gidan Goodluck Jonathan.
- Manoman timatir sun koka kan rashin Iri daga kamfanin Dangote.
Dw.com/ha
- Ci gaba da zanga-zanga a Aljeriya.
- Gwamnatin Najeriya ta ce a saki Dasuki da Sowore.
Voa Hausa
- An Kawata Garuruwa Da Birane Domin Sallar Krismeti.
- Rikicin Gwamnati Da Masarautar Kano Na Kara Rincabewa.
- Faransa Ta Kai Samamen Farko A Kan 'Yan Ta'adda A Kasar Mali.
Aminiya
- Gwamnati ta umarci DSS da a saki Dasuki da Sowore.
- An yi garkuwa da dan Kwamishina a Bayelsa mai shekara 6.
- Hadarin motoci ya kashe mutum 19 a Katsina.