Labaran Ranar Talata 24-9-2019
Talata, 24 Satumba, 2019
Labaran Ranar Talata 24-9-2019


Gwamnan Bauchi Ya Nada dan Sheikh Dahiru Bauchi Shugaban SUBEB.
Boko Haram: Sojoji Sun Shawarci Maziyarta Yankin Arewa Maso Gabas.
Majalisar dinkin Duniya Da Gwamnatin Sakkwato Za Su Yi Aiki Tare.
Za Mu Iya Lashe Laliga – Zidane.
Za Mu Iya Lashe Laliga – Zidane.
’Yan Sanda Sun Kama Wanda Ya Shahara Da Yi Wa Karuwai Fashi.
An Karrama Marubuta A Taron Bajekolin Littattafai Da Fasahohi Na KABAFEST.

 


Jawabin Shugaba Buhari a Majalisar Diunkin Duniya.

 


Gidan namun daji na Shanghai zai nuna nau'o'in halittun Afirka dake bacewa daga doron kasa.

 


Da duminsa: Shugaba Buhari ya halarci taron sauyin yanayin duniya a New York (Hotuna).
Majalisar dinkin duniya ta nada Dangote da Adesina cikin wani kwamitin mutum 27 (Jerin sunaye).
BESAN: Malaman Makaranta sun roki Gwamna Bello ya biya su tarin albashinsu.