Talata, 25 Yuni, 2019

Premium Times Hausa
- Yadda Amosun ya shigo da bindigogi 1000 da harsasai miliyan 4 jihar Ogun ba a sani ba.
- Ban ce sojojin Najeriya sangartattu bane –Buratai.
- Kungiya ta rufe shagunan siyar da magani 231 a jihar Nasarawa.
- Abubuwa 6 da cin dankalin Hausa ke yi wa lafiyar mutum – Likitoci.
- Gwamnan CBN ya shata ajandojin inganta tattalin arziki na tsawon shekaru biyar.
Voa Hausa
- Kungiyoyi Sun Ce Ba Za Su Zuba Ido Matakan Tsaro Na Sukurkucewa Ba.
- Kasar Habasha Ta Tsallake Yunkurin Juyin Mulki.
- Afrika Tana Samun Ci Gaba A Sufurin Jiragen Sama.
von.gov.ng
- Ranar Nahiyar Afrika 2019.
- Shugaba Buhari Ya Sha Alwashin Maida Hankali Wajen Gina Kasa.
Dabo fm
- Zamfara: Bincike ya nuna Abdul’aziz Yari ya bannatar da sama da Naira biliyan 250.
Aminiya
- An bai wa ‘yan bindigar Zamfara umarnin mika wuya cikin awa 24.
Youm 7
- CAF: "Misra" ta bai wa duniya mamaki a cikin mintuna 20.
Leadership A Yau
- Sojoji Sun Ceto Yara 51 Da Mata 42 Daga Hannun Boko Haram.
- Kwamandan NSCDC Ya Nemi Al’ummar Taraba Su Zauna Lafiya.
- Kotun Sauraron Karar Zabe Ta Yi Watsi Da Bukatar Atiku.
- Jirgin Ruwa Na “The Empress of China” Ya Alamta Cewa, Ba A Iya Raba Kasashen Sin Da Amurka Ba.
- Makarantar Koyon Harkar Fim Ta Nijeriya Ta Horas Da Mutum 240.
- Za Mu Yi Aiki Fiye Da Majalisa Ta Takwas- Gbajabiamila.
- Kuncin Da Ake Ciki A Nijeriya, Alama Ce Ta Jindadi A Gaba- Osinbajo.
- Boko Haram Ta Samu Koma Baya Mafi Muni Cikin Wata Shida-MNJTF.
- Gwamnatin Abiya Za Ta Fara Hukunta Masu Watsar Da Bola A Ko’ina.
- Gwamna Zulum Ya Kara Wa ‘Cibilian JTF’ Kudin Alawus A Jihar Borno.
- Maikanti Baru Ya Bayyana Dalilin Da Ya Sa Ya Sauka Daga Mukaminsa.
- Za A Cigaba Da Binciken Dayen Mai A Yankin Chadi – NNPC.
- Bututun Man Fetur Ya Kashe Mutane 10 A Jihar Ribas.
- Abinda Ya Janyo Jirgin Sama Na Kamfanin Air Peace Ya Samu Hadari.
- Hukumar Hana Fasa-kauri Ta Yi Wawan Kamu.
- Ranar Zawarawa Ta Duniya: Zawarawa 55 Sun Sami Tallafin Naira Milyan 1.6.
- Majalisar Dinkin Duniya Ta Damu Da Yadda ’Yan Hijirar Borno Ke Kwanciya A Waje.