Labaran ranar Talata 26 - 11 - 2019
Talata, 26 Nuwamba, 2019
Labaran ranar Talata 26 - 11 - 2019

Muryar Duniya

 • Mahammadou Salissou Habi kan rufe iyakokin Najeriya.
 • Nijar da Benin ne suka hana mu bode iyakarmu- Najeriya.
 • Sojin Faransa 13 sun mutu a Mali.

 

Premium Tmes Hausa

 • CAFKE JIGON APC: Magoya bayan jam’iyyar APC sun fito zanga-zanga a Gusau.
 • EFCC ta damke Shugaban Kurkukun Kirikiri.
 • Kotu ta hana EFCC gurfanar da Dikko Inde, ta ce ya kulla yarjejeniya da gwamnatin Buhari.
 • Dalilin tsadar shinkafar gida kudi daya da shinkafar waje – Masani.

 

Voa Hausa

 • Buhari: Dole Mu Hada Kai Wajen Yaki Da Cin Hanci Da Rashawa.
 • Masu Haifuwa A Hannun Unguzoma Na Cikin Barazana A Zimbabwe.
 • BMO Mai Goyon Bayan Shugaba Buhari Tace Shugaban Bai Niyar Tazarce.

 

Dw.com/ha

 • Muhawara kan aika sojojin Chadi a Sahel.
 • Kwango: Jami'an lafiya na fuskantar barazanaز
 • Kamaru: Jam'iyyar MRC ta janye daga zabuka.

 

Legit.ng

 • Jami’an EFCC sun yi ram da shugaban kurkukun Kirikiri da babban likitan kurkukun.
 • Rotimi Akeredolu ya yi tir da sashen kisa a kudirin yaki da kalaman kiyayya.
 • Babu wanda ya san yadda ‘Yan Majalisar Najeriya za su kashe Biliyoyin kudinsu.
 • Duk jarumar da ta ce harkar fim yafi zaman aure, tana cikin wahala - Halima Atete.
 • Zaben Bayelsa: Jonathan ya mayar wa da Sule Lamido martini.
 • Yadda wasu 'yan bindiga 8 suka yi wa jirgin sama fashi.
 • Oshiomhole ya bukaci Gwmanonin APC su fara aiki da sabon tsarin karin albashi.